Kasuwancin Zamani With Coach Abubakar

Call Contact the business

Kasuwancin Zamani With Coach Abubakar Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasuwancin Zamani With Coach Abubakar, Dala, Kano.

🚀 KASUWANCIN ZAMANI
💻 Muna koyar da Digital Marketing & Digital Skills cikin Hausa, domin taimaka maka ka koyi fasahar zamani, ka gina kanka da kasuwancinka.
📈 Affiliate Marketing | AI | Online Business | Content Creation
🎯 Learn • Build • Grow
👨‍🏫

KUSKUREN DA BEGINNERS SUKE YI.
29/08/2026

KUSKUREN DA BEGINNERS SUKE YI.

Alhamdulillah for every blessing.
28/08/2026

Alhamdulillah for every blessing.

26/08/2026

KUSKUREN DA BEGINNERS SUKE YI.

Abu ɗaya ne yake sa mutane da yawa su yi posting kullum amma ba su samun engagement.

Suna yin posting ba tare da sanin audience ɗinsu ba.

Kafin ka yi post, ka tambayi kanka:

Wa nake magana da shi?
Wace matsala nake son taimaka masa ya warware?

Me zai sa ya tsaya ya karanta post ɗina?
Me nake so ya yi bayan ya karanta?

Misali, idan audience ɗinka students ne, kada ka yi musu magana kamar kana magana da manyan business owners.
Ka san audience ɗinka → ka san matsalarsu → ka samar da content da zai taimaka musu.

Idan kana yin posting amma engagement ɗinka baya ƙaruwa, rubuta ENGAGEMENT.✍🏻

25/08/2026

Mene ne Digital Marketing?

Ka taɓa tambayar kanka yadda wasu suke samun customers daga Facebook ba tare da sun je kasuwa ba?”

Wannan yana cikin abin da ake kira Digital Marketing.

A sauƙaƙe, Digital Marketing shi ne amfani da digital platforms kamar Facebook, TikTok, Instagram, WhatsApp da websites wajen:

Sanar da business
Samun customers
Gina trust
Tallata products/services
Ƙara sales
Misali, idan kana da business kuma kana amfani da Facebook wajen nuna wa mutane abin da kake sayarwa, kana cikin digital marketing.

Amma akwai dabaru da yawa a ciki. Ba wai kawai posting hoto bane.

Idan kana son in koya maka Digital Marketing daga ZERO, rubuta DIGITAL a comment.

24/08/2026

Idan kana da Smartphone amma ba ka amfani da ita wajen koyon skill, akwai damar da kake bari ta wuce ka kullum. 📱

A yau duniya tana ƙara komawa digital. Mutane suna amfani da internet wajen kasuwanci, koyarwa, tallace-tallace, communication da kuma gina personal brand.
Ba sai ka mallaki babban kamfani ba kafin ka fara.
Abin da kake buƙata shi ne:👇
Smartphone
Internet
Skill mai amfani
Haƙuri da consistency

Ka daina kallon wayarka a matsayin abin nishaɗi kawai. Ka fara kallonta a matsayin kayan aiki da zai taimaka maka ka koyi wani skill da zai iya buɗe maka sabbin damammaki.

Wanne digital skill kake son koya? Rubuta shi a comment section. 👇

Most people think success is about doing more.It isn't.It's about doing less of what doesn't matter.You don't need ten p...
15/08/2026

Most people think success is about doing more.

It isn't.

It's about doing less of what doesn't matter.

You don't need ten priorities.

You need one.

The moment everything becomes important, nothing truly is.

Identify the one task that creates the biggest result.

Finish it before moving to the next thing.

Busy people fill their calendars.

Effective people finish meaningful work.

There is a difference.

06/08/2026





05/08/2026





Address

Dala
Kano
811106

Telephone

+2349037378476

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwancin Zamani With Coach Abubakar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasuwancin Zamani With Coach Abubakar:

Shortcuts

Share