Inuwa basiru

Inuwa basiru Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Inuwa basiru, Advertising/Marketing, orange market maraba, Karu.

INNALILLASHI WA INNAH ILAIHIRRA JU UN Allah yayiwa kanina Sani sani rasuwa jiya talata 9/7/1447 : 30/12/2025 yan uwa wan...
31/12/2025

INNALILLASHI WA INNAH ILAIHIRRA JU UN Allah yayiwa kanina Sani sani rasuwa jiya talata 9/7/1447 : 30/12/2025 yan uwa wannan bawan Allah yana bukatar addu'arku munafatan Allah yajikansa da rahma yagafarta masa xunubansa Dan matsayin annabi muhd s a w

26/10/2025
GAYYATA       GAYYATA     GAYYATAIna farin cikin gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa wajan daurin auren kanina Sani K...
09/01/2025

GAYYATA GAYYATA GAYYATA
Ina farin cikin gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa wajan daurin auren kanina Sani KABIRU Wanda akekira da Sani Sani. Wanda Za,ai kamar haka=
Ranar asabar 18/1/2025=18/7/1446
Lokaci =10:00 na safe
Wanda Za, AI a GARIN kumurya in Allah yakaimu Allah yabada ikon Zuwa ameeeen summer ameeen

ALHAMDU LILLAH MASHA ALLAHNagodewa allah subhanahuwata alah daya azirtani da samun karuwa ta haihuwar Ya mace ayau larab...
08/01/2025

ALHAMDU LILLAH MASHA ALLAH
Nagodewa allah subhanahuwata alah daya azirtani da samun karuwa ta haihuwar Ya mace ayau laraba 8-7-1446 daidaida 08/01/2025 inafatan Allah yarayata Ya tsaremin ita daga sharrin zamani yasa tazama cikakkiyar masoyiyar annabi muhd s a w

MAZA KUDAGE MATA SUNANEMAN SUFIKU
06/01/2025

MAZA KUDAGE MATA SUNANEMAN SUFIKU

30/07/2024
ALHAMDU LILLAH MASHA ALLAHNagodewa allah subhanahuwata alah daya azirtani da samun karuwa ta haihuwar da namiji ajiya la...
08/07/2024

ALHAMDU LILLAH MASHA ALLAH
Nagodewa allah subhanahuwata alah daya azirtani da samun karuwa ta haihuwar da namiji ajiya lahadi 1/1/1446 daidaida 26/7/2024 inafatan allah yatabbatar da a muslunci allah rayashi akan soyayyar annabi muhd s a w

INNA LILLAHI WA INNA ILAISHIR RAJU,UN .Allah yayiwa abokin aikinmu rasuwa Muzanbilu Ado Dususu rasuwa jiya Juma'a yarasu...
29/06/2024

INNA LILLAHI WA INNA ILAISHIR RAJU,UN .Allah yayiwa abokin aikinmu rasuwa Muzanbilu Ado Dususu rasuwa jiya Juma'a yarasu sakamakon hatsarin mota muna barar addu,arku allah yajikansa Allah yagafarta masa Allah yasa aljanna ce makomarsa dan arzikin annabi muhd s a w

29/04/2024

alhamdu lillah inamika sakon bangaji ga yan, uwa da abokan arxuka wadanda sukasamu damar halartar daurin Aurena dama wadanda basu damu damar zuwaba sutamu da addua Allah yasaka da alkairi

14/01/2024

AllAH YASADAMU DA
ANNABI MUHAMMADU
S A W

Send a message to learn more

KAITSARE yanzu malamai SUKE gabatar da addu'a ga Alhaji HADI da iyayensa sakamakon wannan katafaren masallacin da yagina...
20/09/2023

KAITSARE yanzu malamai SUKE gabatar da addu'a ga Alhaji HADI da iyayensa sakamakon wannan katafaren masallacin da yagina mana a wannan unguwa ta KOFAR GABAR KUMURYA Allah yasakawa Alhaji HADI da alkhairi muma Allah yawadatamu Yakima yabamu ikon aikata alkhairi irin wannan Alhaji HADI Allah yayi rikoda hannayanka akan daidai Allah yasa Kamar yanda kagina wannan masallaci Allah yabaka ikon cigaba da Gina mana masallatai a garin KUMURYA Allah yabaka ikon gina mana Babu iyaka amen summer amen

Address

Orange Market Maraba
Karu
070873

Telephone

+2347087307278

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inuwa basiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share