AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION

AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION, Graphic designer, Katsina.

YADDA ZAKU ƊORA SAKAMAKONKU A SHAFIN JAMB TA HANYAR WAYOYINKU NA HANNU KO COMPUTER.Hukumar shirya jarrabawar shiga manya...
01/09/2026

YADDA ZAKU ƊORA SAKAMAKONKU A SHAFIN JAMB TA HANYAR WAYOYINKU NA HANNU KO COMPUTER.

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta ƙaddamar da tsarin 'O'Level Verification', wanda zai bawa ɗalibai damar ɗora sakamakon kammala sakandirensu (NECO, WAEC, NBAIS Da NABTEB) a shafin hukumar, ba tare da ziyartar sahihan cibiyoyin CBT da hukumar ta tantance ba.

YA SABON TSARIN YAKE AIKI ?

Kuyi join Whatsapp channel dinmu domin samun cikakken bayani akan Jamb O LEVEL verification. 👇👇👇👇

Follow the AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb7ECly5Ejy40hrzjd19

Muhimmancin Shiga Channel ɗinmu.Kana son samun sabbin bayanai da dama cikin lokaci? 👇Ka shiga AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLO...
21/08/2026

Muhimmancin Shiga Channel ɗinmu.

Kana son samun sabbin bayanai da dama cikin lokaci? 👇

Ka shiga AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION WhatsApp Channel domin samun:

🔹 Sabbin bayanai kan Technology da Digital Skills
🔹 NGO opportunities da damar shiga ayyuka
🔹 Job opportunities da sabbin guraben aiki
🔹 Recruitment updates da bayanan daukar ma’aikata
🔹 School updates da muhimman bayanan karatu
🔹 Sabbin services da muke bayarwa
🔹 Training, online opportunities da sauran damammaki
🔹 Duk wani muhimmin bayani da ya shafi ICT, Computer da fasahar zamani

👉 Kada ka bari a baka labari bayan kowa ya samu dama. Shiga channel ɗinmu yanzu domin ka riƙa samun update kai tsaye.

📲 Join Channel ɗinmu: https://whatsapp.com/channel/0029Vb7ECly5Ejy40hrzjd19

AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION
Technology • Digital Skills • Opportunities

Follow AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION's WhatsApp Channel. AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION

Menu Of Our Services

🖥️ SYSTEM DEVELOPMENT UNIT

Websites Design & Development
(Company Websites / VTU Website / Nesepapr Website)
Software / Application Development

🎓 EDUCATIONAL CONSULTANCY UNIT

Schools Online Registrations
Scholarships Applications
Post UTME / Aptitude Tests Registration
NYSC Registration
NECO / WAEC / NABTEP / NBAIS registrations & Scratch Cards
JAMB O Level Result Uploading / Original JAMB Result Printing / JAMB Admission Letter Printing
NELFUND Application
Students Project & Binding


📞 WhatsApp: 09125057250
📞 Call: 07040985178


🖨️ GENERAL PRINTING UNIT

Shirts & Caps Printing
Stamp
Tags & Table Tag Printing
Banner Printing
ID Cards Printing
Books & Forms Printing
Certificates / Awards Hard Printing
Invitation Cards / Events Agendas Printing


🌐 ONLINE REGISTRATION & PAYMENT SERVICE UNIT

CAC / TIN / SMEDAN / SCUML
Remitta Payments
Job Applications
Loans / Grants Application

🖼️ GENERAL PRINTING SERVICES UNIT

Software Installation & Repair
Graphics Design
Signage Design
Photo Editing
Photo Card Printing

AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION LIMITED — Your trusted partner in ICT, Printing, and Educational Services.. Join 132 followers for the latest updates.

JAMI'AR NORTHWEST UNIVERSITY, KANO TA SAKI CUT OFF MARKS NA KAKAR KARATU TA 2026/2027 WEDNESDAY 5TH, AUGUST 2026.Jami'ar...
06/08/2026

JAMI'AR NORTHWEST UNIVERSITY, KANO TA SAKI CUT OFF MARKS NA KAKAR KARATU TA 2026/2027 WEDNESDAY 5TH, AUGUST 2026.

Jami'ar Northwest University, Kano Na Sanar Da Dukkan Daliban Daliban Da S**ayi Jamb 2026 Da Wanda S**a Cike D.E 2026 S**a Sanya Ta A First Choice Dinsu Cewar Ta Fara Siyar Musu Form Din Register Post Utme Da Direct Entry Daga Litinin 10th, August 2026 Zuwa Sunday 23rd, August 2026.

Wanda Suke Nema Ta Hanyar Jamb Su Tabbata Sun Sanya Jami'ar Northwest A First Choice Dinsu, Idan Ba Ita Bace A First Choice Dinku Kuje Kuyi Green Card Ku Sanya Ta, Wanda Zasuyi Green Card Din Su Tabbata Sunyi Nan Da 9th, August 2026.

Idan Course Din Da Ka Nema A Makarantar A Jikin Cut Off Marks Dinka Makinka Bai Kai Ba, Kaima Sai Kaje Kayi Green Card A Cbt Center Mafi Kusa Dakai Sai Ka Sanya Course Din Da Makinka Yakai, Idan Kasa Course Din Da Makinka Bai Kai Ba Ko Da Maki Daya Ne Kasani Bazaiyiwu Kayi Registration Na Post Utme A Haka Ba, Dole Saidai Ka Sanya Course Din Da Makinka Na Jamb Yakai Ko Ya Haura Haka Ake Bukata.

Wanda S**a Sanya Jami'ar Northwest Din A First Choice Zasu Iya Yin Registration Na Post Utme Dinsu Ayanzu, Daliban D.E Suma Haka.

Daliban D.E Wanda S**ayi DIPLOMA, Wajibi Ne Wanda S**ayi Bangaren Sciences Ya Kasance CGPA Dinsu Yakai 3.00 Sannan 3.5 Ga Wanda Suke A Bangaren Arts, Wanda Suke Nema Da NCE Wajibi Ne Point Dinku Yakai 9 Zuwa Sama, Sannan Masu IJMB Kuma 8 Points. Daliban D.E Zaku Iya Fara Siyan D.E FORM Dinku Ta Hanyar Online.

Wanda S**a Yi Jamb Kuma Zaku Iya Fara Registration Na Post Utme, Amma Duk Wanda Makinsa Ko Daya Ne Bai Kai Ba A Course Din Da Yake Nema Wajibi Ne Sai Yayi Green Card Yasa Wanda Makinsa Yakai.

02/07/2026
Federal university of transportation Daura 2026/27 admission screening method
22/06/2026

Federal university of transportation Daura 2026/27 admission screening method

JAMB TA KAKKAƁE TSARIN AFFILIATED DEGREE A COLLEGES OF EDUCATIONHukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa...
22/06/2026

JAMB TA KAKKAƁE TSARIN AFFILIATED DEGREE A COLLEGES OF EDUCATION

Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta ƙasa (JAMB) ta kawo ƙarshen tsarin karatun Affliated Degree da Kwalejojin Ilimi suke gudanarwa a ƙasar nan bisa haɗin guiwa da Jami'o'i, daga kakar karatu ta 2026/2027 da muke ciki.

Kafin zuwan wannan sabon tsari da JAMB ta ɓullo da shi dai, Kwalejojin Ilimi a Najeriya sun saba gudanar da karatun Digiri haɗin guiwa da Jami'o'i (Misali: Isa kaita Affiliated to ABU, Sa'adatu Rimi College of Education, Kumbotso - Affiliated To - Bayero University, Kano, FCE Katsina Affiliated To - Bayero University, Kano).
).

Daga yanzu, Kwalejojin Ilimi zasu dinga gudanar da karatun NCE ne kaɗai, ba tare da damar bada guraben karatu a Level 100 ko 200 ba.

Ana ganin wannan sabon tsari kuma zai kawo ƙarshen mafarkin dubban ɗaliban da s**a rubuta jarrabawar JAMB UTME a 2026 - tare da sanya tsarin na Affiliation a matsayin zaɓinsu na farko (First Choice).

Sai dai, domin shawo kan wannan lamari, hukumar JAMB ta bawa ɗaliban da lamarin ya shafa zaɓuka guda uku:

• Na Farko: Zasu Iya Barin College of Education Ɗin Da S**a Saka A Matsayin First Choice (Ba Tare Da Sauya Komai Ba), Sai Su Yi Karatun NCE a Cikinta.

• Ko Su Sauya Makarantar Da Suke Nema Zuwa Jami'ar Da Kwalejin Tayi Affiliation Da Ita (A Kyauta), Domin Karatun Degree Na Farko.

• Ko Kuma Su Mayar Da Jami'ar Da Take Matsayin Second Choice Ɗinsu Zuwa First Choice (Dukka Shima A Kyauta).

Ɗaliban Da Lamarin Ya Shafa, Suna Da Har Gaba Da Ranar 22 Ga Watan Yuni (June), 2026 - Domin Sauya Makarantun (A Kyauta).

AN CIGABA DA AIKIN GREEN CARD...An Cigaba Da Aikin Sauya Makarantu Da Kwasa-Kwasai (Change of Institutions & Courses) A ...
22/06/2026

AN CIGABA DA AIKIN GREEN CARD...

An Cigaba Da Aikin Sauya Makarantu Da Kwasa-Kwasai (Change of Institutions & Courses) A Accredited JAMB CBT Centres, Bayan Dakatar Da Aikin Tsawon Kwanaki Masu Yawa - Sanadiyyar Ɗaukewar Network Dinsa A JAMB Server.

A Yanzu: Aikin Ya Dawo Gadan-Gadan, Kuma Yana Tafiya Ba Tare Da Wata Tangarɗa Ko Matsala Ba.

Idan Ka manta lambar neman aikinka (Application ID) ta CDCFIB?Kada ka damu, bi waɗannan matakan domin dawo da ita:Shiga ...
15/06/2026

Idan Ka manta lambar neman aikinka (Application ID) ta CDCFIB?
Kada ka damu, bi waɗannan matakan domin dawo da ita:
Shiga shafin CDCFIB Portal.

Danna "Forget Application Number? Retrieve it Here" (Ka manta lambar neman aiki? Dawo da ita a nan).
Shigar da lambar NIN ɗinka.
Shigar da lambar wayarka.
Rubuta Surname/Last Name (sunan mahaifinka).
Rubuta lambar tabbatarwa (Security Verification Code) da ka gani.
Danna Validate.
Danna Retrieve.
Kada ka manta ka tura wannan saƙon ga waɗanda suke fuskantar irin wannan matsalar.

Kuyi Following AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION domin Samun update

Kindly note that, I'm always available for Business Relationship with Moniepoint's Products and services• Moniepoint POS...
14/06/2026

Kindly note that, I'm always available for Business Relationship with Moniepoint's Products and services

• Moniepoint POS Solutions
• Moniebook Business Management Platform
• MonieWorld International Payment Services
• Business & Working Capital Loans
• Fixed Deposit Savings
• Business Banking Solutions
• Account Opening & Support Services

Whether you are a business owner, agent, or individual seeking reliable financial solutions, please feel free to contact me directly for professional assistance and prompt support.

Commitments to helping businesses grow and achieve their financial goals through innovative and trusted Moniepoint solutions remains part of my priorities.

Thank you for your continued trust and partnership.

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AA BINDAWA GLOBAL TECHNOLOGIES AND ICT SOLUTION posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share