06/04/2025
WhatsApp number 08032466025.
Location Katsina Central Market.
Muna bukatar Matan da zamu saka a group din mu na Kasuwa muna basu price Wanda zasu daura ribar su a online.
Duk Mai bukata ta dauki lambar da na saka a sama tayi magana a WhatsApp.
Muna sayar da kaya da kuma aikawa ko ina bisa amana da gaskiya.
Akwai tsari na asusun sayen kayan Kitchen.