Arewa Online Skills Services

Arewa Online Skills Services Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Online Skills Services, Advertising agency, sabuwa, Katsina.

Muna koya muku sana'o'in zamani kamar:
📱 Tallan Facebook & Instagram
💻 Koyon Digital Marketing
💰 Hanyoyin Samun Kudi Ta Yanar Gizo
👨‍🏫 Karatun Online da Certificate
Ku koyi dabaru ku fara cin gajiyar zamani.

11/10/2025

I got 12 reactions and 2 replies on my recent top post! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

04/10/2025
24/09/2025

Assalamu alaikum

12/08/2025

Kana da waya? To kana da ma’ajiyar kuɗi a hannunka!
Yau zaka iya fara:
✅ Yin aiki daga gida
✅ Samun kuɗi kowane rana
✅ Babu buƙatar babban jarin fara
✅ Kowa zai iya yi — matashi ko babba

🚀 Ka canza lokacin browsing zuwa lokacin kirkirar kuɗi
📱💵 Wayarka = Injin Kuɗin ka! 💵📱
Danna yau, ka fara samun kuɗi daga hannunka

“Ka daina jiran aikin gwamnati”🎯 Ka daina jiran aikin gwamnati!Zamani ya canza...🧑🏽‍💻 Freelancing yanzu shine sabuwar ha...
05/08/2025

“Ka daina jiran aikin gwamnati”

🎯 Ka daina jiran aikin gwamnati!
Zamani ya canza...
🧑🏽‍💻 Freelancing yanzu shine sabuwar hanya ta samun kudin shiga mai kyau.

Idan kana da: ✍🏽 Ilimin rubutu
🎨 Graphic design
🖥️ Web design
🎧 Voice-over
📸 Editing...

To fa kana da hanyoyin samun kudi daga duniya gaba ɗaya 🌍!

05/08/2025

To fa dole ka shiga network ɗin da zai tayaka!

🔥 Networking yana baka:
✅ Sabbin abokai masu hangen nesa
✅ Sabbin customers
✅ Sabbin damar kasuwanci

Ka shiga cikakken community ɗin masu burin girma.
🧩 Let your circle help you grow!

Comment “NETWORK” ko DM yanzu!

05/08/2025

ADVERTISEMENT PRICES WITH SH*TU ABDULKADIR

50 members = ₦5,000
100 members = ₦10,000
150 members = ₦15,000
200 members = ₦20,000
300 members = ₦30,000
400 members = ₦42,000
500 members = ₦55,000
600 members = ₦65,000
700 members = ₦75,000
800 members = ₦85,000
Full group = ₦110,000

ACCOUNT NUMBER: 8060415622
Bank Name: OPay
Name: Sh*tu Ashiru Abdulkadir

Address

Sabuwa
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Online Skills Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share