Arewa blog 24/7

Arewa blog   24/7 domin samun labarai daga nan yankinmu na arewa batareda wata karyaba koh fargaba

02/08/2025

Gwamnatin Tinubu za ta fito da shirin bunkasa gundumomi karkashin shirin sabuwar Nijeriya

Majalisar zabtarwa ta amince da
sabon shiri mai suna (Renewed Hope Ward Development Programme) (RHWDP) da zai mayar da hankali wajen bunkasa yankunan gundumomi 8,809 a fadin kasar.

shirin zai karfafa tattalin arziki da nufin cimma burin samun habakar tattalin arziki har kashi 15 cikin 100 na yankunan kafin shekara ta 2030.

kowane gunduma za a tallafa wa a kalla mutane 1,000 da ke da aiki ko sana’a, yayin da manyan gundumomi mutane 2,000 za a karfafa wa.

πŸ“’ Invitation to Join SkillfulGuide β€” Master Skills, Not Just Degrees!Hello Future Creators and Digital Innovators! πŸ‘‹Are ...
01/06/2025

πŸ“’ Invitation to Join SkillfulGuide β€” Master Skills, Not Just Degrees!

Hello Future Creators and Digital Innovators! πŸ‘‹

Are you tired of the traditional education system focusing only on degrees while real-world skills often get overlooked? At SkillfulGuide, we believe practical skills matter more than just a certificate. Whether you want to build stunning websites or master digital marketing, this is the place for you!

✨ What is SkillfulGuide?
SkillfulGuide is a community dedicated to teaching hands-on, practical skills that empower you to succeed in today’s digital world β€” without needing a formal degree.

🎯 Why Join SkillfulGuide?

Learn HTML & CSS and JavaScript from the ground up, creating beautiful, responsive websites.

Dive into Digital Marketing strategies that actually work β€” SEO, social media, email marketing, and more.

Get step-by-step guides, tutorials, and real projects to practice your skills.

Join a supportive community of learners and experts who focus on results, not just theory.

Build a portfolio that proves your skills, opening doors to jobs and freelancing opportunities.

πŸ“Œ Who is this for?

Beginners eager to start coding with HTML & CSS And JavaScript

Aspiring marketers ready to learn digital marketing tactics that drive real growth.

Anyone who values skill mastery over formal degrees and wants practical, actionable knowledge.

Join SkillfulGuide now and start your journey to becoming a skilled, confident digital professional β€” because your skills are your true credentials.

Check the group link in comment section πŸ™

01/06/2025

Alhamdulillah

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Dauki Sabbin Ma'aikatan N-Power Da kuma Biyan Dukkan Bas**an Da Masu Aikin N-Power Din Suke BiD...
03/09/2023

Gwamnatin Nijeriya Za Ta Dauki Sabbin Ma'aikatan N-Power Da kuma Biyan Dukkan Bas**an Da Masu Aikin N-Power Din Suke Bi

Daga Comr Abba Sani Pantami

Ministar harkokin jin kai da rage radadin talauci Betta Edu, ta ce ana shirin yin kwaskwarimar shirin N-Power domin daukar karin mutane da kuma tabbatar da biyan kudaden alawus-alawus din, wadanda suke amfana da shirin cikin gaggawa, kamar yadda jaridar Premium Times ta ruwaito yanzu.

Ministar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa a yau Lahadi, da ta gabatar ta hannun mai ba ta shawara ta musamman kan harkokin yada labarai Rasheed Zubair, a Abuja.

Sanarwar ta ruwaito ministar na cewa nan ba da jimawa ba za a magance kalubalen da masu cin gajiyar N-Power ke fuskanta ta fuskar jinkiri wajen biyan kudaden alawus din su, da kuma daukan sabbin ma'aikatan N-Power din.

Ministar ta kuma ce ma’aikatar ta shirya samar da cibiyoyin jin kai a fadin kananan hukumomi 774 na kasar, inda ta kara da cewa za ta kasance cikin gaggawa wurin kawar da talauci a Najeriya.

Assalamu alaikum Garabasa garabasa garabasa Shin kana bukatar tsari wanda zai baka damar sayen data mai sauki kuma mai a...
11/08/2023

Assalamu alaikum

Garabasa garabasa garabasa

Shin kana bukatar tsari wanda zai baka damar sayen data mai sauki kuma mai arha, tareda samun bunus na kira mai taren yawa ga dama tazo

Haidosub website ne dazai baka damar sayen data mai sauki kula mai karko tareda samun bunus mai taren yawa

Wannan application din na haisosub yana saida data 1GB akan kudi naira 220 kachal maimakon naira 300

Haka zalika idan kunyi register da wannan application din zaibaku damar duk sanda kuka saye 2GB data acikin sa zaku sami 2GB tareda bunus na naira 3000 kyauta.

Haka zalika wannan application na haidosub yana biyawa abokan kasuwan cinsa dukkan bashin da akebinsu tareda samun kyautar kudi masu yawan gaske

Misali idan anabinka bashin a MTN na naira 200 idan munka biyama wannan bashin zaka samu kyautar kudi naira 3k tareda data 1GB kyauta

har ila yau wannan application ba anan kadai yatsayaba yana da muhimman abubuwa kala da kala.

Mikuke jira karku bari wannan dama ta wuce ku, gamasuson sauke application din ga link nan

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.haidosub.com.ng

Kuna iya tuntubarmu ta wannan number domin samun karin bayani
Whatsapp number.
07085356104

MTN CUGKAMAR YADDA MUTANE SUKE TAMBAYA GAME DA TSARIN CUG, TO YANZU MUN FARA KOYAR DA YADDA AKE HADA TSARIN NA CUG Tsari...
02/08/2023

MTN CUG

KAMAR YADDA MUTANE SUKE TAMBAYA GAME DA TSARIN CUG, TO YANZU MUN FARA KOYAR DA YADDA AKE HADA TSARIN NA CUG

Tsari ne da ake Ι—ora layi daga biyu zuwa adadin da mutum yake buΖ™ata, domin samun sauΖ™in kira ko tura saΖ™o, kamar kusan yadda tsarin Me & You yake.

Idan ka biya aka Ι—ora maka layukan ka akan tsarin duk wata zakai Sub na ₦650 inda zakai ta kira kyauta a tsakanin layukan da aka Ι—ora ma, koda a rana wayar awa nawa zakai bazai Ζ™are ba sai kayi wata guda cif.

Idan kana buΖ™atar a Ι—ora maka, ka tuntuΙ“e mu

CIKAKKEN BAYANI GAME DA TSARIN CUG

MTN CUG Tsari ne da za a Ι—ora maka number ta MTN akai domin ka riΖ™a kiran duk wani layi na MTN da shima yake kan tsarin na CUG, Ι—oraka akan tsarin shi ake kira da Activation

bayan an Ι—oraka akan tsarin zaka yi subscription na 650 domin fara yin kira free, zaka saka kati ka danna waΙ—annan nambobi:

Idan ka danna kamfani zasu Ι—ebi kuΙ—in subscription Ι—in, daga nan sai ka fara kiran duk wani layin MTN da shima yake kan tsarin na CUG

Subscription Ι—in yana Ζ™arewa zuwa Ζ™arshen wata, duk farkon wata zaka Ζ™ara saka kati na 650 ka sake danna waΙ—ancan nambobi

Sai dai kuma wanda yayi subscript

Idan kana so akoyaman kaman magana inbox or 08142434129

Hanyoyin da zakubi domin rage shan datar da wayarku takeyi a whatsapp cikin saukiWhatsApp on a Diet: 7 Simple Tricks to ...
19/07/2023

Hanyoyin da zakubi domin rage shan datar da wayarku takeyi a whatsapp cikin sauki

WhatsApp on a Diet: 7 Simple Tricks to Make It Use Less Data”

Link yana a comment section

Updates: WhatsApp Boss Announces New ChangesThat Will Affect WhatsApp .Users From MidnightOn Tuesday, April 25th, Mark Z...
25/04/2023

Updates: WhatsApp Boss Announces New Changes
That Will Affect WhatsApp .Users From Midnight

On Tuesday, April 25th, Mark Zuckerberg, the CEO of Meta, announced that they will be softening WhatsApp regulations, allowing access on multiple devices simultaneously.

In his statement, Zuckerberg revealed that users will now be able to install WhatsApp on up to four mobile phones and use them all at once.

Seohaido

𝗬𝗔𝗗𝗗𝗔 π—­π—”π—žπ—” 𝗛𝗔𝗑𝗔 π—žπ—’π—ͺ𝗔 π—žπ—œπ—₯π—”π—‘π—žπ—” π—žπ—’π——π—” π—ͺ𝗔𝗬𝗔π—₯π—žπ—” 𝗧𝗔𝗑𝗔 π—žπ—¨π—‘π—‘π—˜.(Idan ka karanta kayi Share domin wasu su amfana)Wani lokaci kanaso...
11/02/2023

𝗬𝗔𝗗𝗗𝗔 π—­π—”π—žπ—” 𝗛𝗔𝗑𝗔 π—žπ—’π—ͺ𝗔 π—žπ—œπ—₯π—”π—‘π—žπ—” π—žπ—’π——π—” π—ͺ𝗔𝗬𝗔π—₯π—žπ—” 𝗧𝗔𝗑𝗔 π—žπ—¨π—‘π—‘π—˜.

(Idan ka karanta kayi Share domin wasu su amfana)

Wani lokaci kanaso kayi amfani da wayarka, kamar kanaso kayi chat ko kuma amfani da internet a wayarka kuma bakaso a dameka da kira, wani lokacinma idan ka fara wani abu aka kiraka zai iya dawo dakai baya.

Wannan hanya tanada matukar amfani sosai domin tana baka damar amfani da network din wayarka ba tare da fargabar wani zai iya kirankaba.

Wannan hanya ba sai kana amfani da android ba ko keypad kakeda zaka iya amfani da ita saboda bada wani application bane zamuyi amfani.

Da farko zaka shoga dialler wayarka ka danna star biyu da kamar haka * * 21 * saika hada number guda 6 zuwa goma ka danna # ka kira kamar haka (* * 21 * 123456789 #) ko wace irin number ka hada ba matsala abinda ake bukata kawai ka saka numbers din, bayan ka kira zakaga ya nunamaka rubutu na alamar forward zuwa wadancan numbers din da ka saka, idan kayi haka duk wanda ya kiraka za'a cemasa ba dai dai ya saka numbern takaba har sai ka cire daga forward din.

Yanda zaka cire bayan ka gama abinda kakeyi zaka shiga dialler ka danna #21 # sai ka kira zakaga sun nunama deacctive ma'ana ka cire numban taka daga hana kowa kiranka, daga nan layinka ya koma yanda yake lokacin baya, kowa zai uya kiranka.

Mungode

Muna farin cikin sake sanar daku cewa, yanzu za mu cigaba daga inda muka tsaya a Wannan shafi Mai albarka. wajen kawo mu...
01/02/2023

Muna farin cikin sake sanar daku cewa, yanzu za mu cigaba daga inda muka tsaya a Wannan shafi Mai albarka. wajen kawo muku batutuwa akan abubuwan da s**a shafi cigaban fasahar zamani

Zaka iya dawo da Lambobin wayarka (Contacts) a lokacin da ka rasa Layin wayar ko wayar, ta amfani da Facebook Account Ι—i...
25/01/2023

Zaka iya dawo da Lambobin wayarka (Contacts) a lokacin da ka rasa Layin wayar ko wayar, ta amfani da Facebook Account Ι—inka zaka dawo dasu..

Ina nufin kamar idan ka rasa Lambobin wayarka masu muhimmanci tunda gaskiya wasu numbers Ι—in idan har waya ta Ι“ace ko layi Ζ™ila an rasasu kenan har'abada, musamman idan baka saving Numbers a Google Drive ko Gmail, ko kuma shima Email Ι—in anyi hac-king nasa to amma ta amfani da Facebook Account Ι—inka zaka iya dawo da abinka.

Ζ™wanaki nasha faΙ—a mana cewa Facebook yana reading abubuwa da dama namu, musamman wayoyinmu bama Facebook ba yawancin social media Ι—in nan sai kana taka tsantsan sosai ba kaΙ—an ba.

Akwai yadda zakayi Importing na Contacts Ι—inka daga wayarka zuwa Facebook Account Ι—inka, ta yadda da zaran ka rasa layinka ko Wayarka kana mallakar wata wayar zaka iya Exporting Ι—insu daga Facebook zuwa wayarka cikin sauΖ™i, yadda abun yake shine zaka shiga Setting na Facebook Ι—inka sai kaje wurin da aka rubuta "Contact Uploading" bayan ya buΙ—e akwai wani madanni sai ka danna shi, daganan zasu Ζ™ara neman izini a wurinka idan ka danna "ON" shikenan zasu kwaso lambobin wayarka su ajiye a Account Ι—inka na Facebook tareda gano maka Abokananka da suke Facebook da lambobin wayar naka.

Note: Ina mai bada shawara idan kasan Account Ι—inka bakada tabbas akansa, ma'ana baka cikin masu sanya Strong Password, to karkayi Importing Numbers naka kabarsu kawai, saboda kar azo ka gama kwashe lambobi ka Ι—ora a Facebook Account naka wani yazo ya Ζ™wace Account Ι—in ya samu Lambobin mutane, amma idan kanada 100% tabbaci akan ingancin tsaron Account Ι—inka kamar yadda nakeda 100+ tabbaci akan nawa to kana iya yi.

Allah yataimaka..πŸ™

Address

Near Dan Masani Road
Kaura-Namoda
613360

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa blog 24/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share