Nabadi Garin Alkali

Nabadi Garin Alkali Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nabadi Garin Alkali, Marketing Agency, Garin Alkali, Lagos.

Kafadi Kalma Yadaya Takk  Na Alheri Dattijo Arziki Hon Mai Mala buni murmushi Alkhairi Katafila Sarkin Aiki  Allah  Yayi...
24/12/2024

Kafadi Kalma Yadaya Takk Na Alheri

Dattijo Arziki Hon Mai Mala buni murmushi Alkhairi Katafila Sarkin Aiki

Allah Yayida Nufi Ameen

Buni Alkhairi Ne 💪🏻🤲🏻Allah Ka Yalwata Rayuwan Wannan Bawa Naka.
04/08/2024

Buni Alkhairi Ne 💪🏻

🤲🏻Allah Ka Yalwata Rayuwan Wannan Bawa Naka.

Ga Cikakken Jawabin Shugaba Tinubu Na Safiyar Yau Cikin Harshen Hausa Wanda Ya Gabatar Ga Ƴan Nijeriya A Safiyar Yau Lah...
04/08/2024

Ga Cikakken Jawabin Shugaba Tinubu Na Safiyar Yau Cikin Harshen Hausa Wanda Ya Gabatar Ga Ƴan Nijeriya A Safiyar Yau Lahadi 4 Ga Watan 8, 2024

`Yan uwana `yan Nijeriya!

Ina magana ne da ku a yau cikin alhini, tare da kokarin sauke nauyin da ke wuyana cikin gaggawa, hakan na faruwa ne saboda sanin irin tashe-tashen hankula da zanga-zangar da aka yi a wasu jihohin mu ta haifar.

Wani abin takaici shine yadda aka sami tarin hazikan matasan Najeriya cikin zanga-zangar wadan da basu da wani buri ko mafarki sai na ganin an samu ci gaba mai kyau da dorewa a kasar mu.

Na ji ciwon irin asarar rayuka da aka yi a wasu jihohi, irin Borno, Jigawa, Kano, Kaduna da dai sauransu, da barnata dukiyoyin jama'a a wasu jihohin, kai har ma da yadda aka rika wawushe manyan kantuna da shaguna, sabanin alkawarin da masu shirya zanga-zangar s**a yi cewa, zanga-zangar za ta kasance cikin lumana a fadin kasarmu. Mu sani, rushe kadarori babu abinda zai haifar sai mayar da mu baya a matsayinmu na al'umma, domin kuwa da dan abinda muke riritawa za a sake amfani wajen sake gina abinda aka rusa.
Ina mika ta'aziyya ga iyalai da 'yan uwan ​​wadanda s**a rasa rayukansu a yayin zanga-zangar. Ina so mu sani cewa, dole ne mu daina amfani da zubar da jini da tashin hankali da barna a matsayin hanyar neman biyan bukata.

A matsayina na shugaban wannan kasa, wajibi ne a kai na in tabbatar da doka da zaman lafiya. Kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar nan ya dora min alhakin hakan kuma na amince, da cewa zan kare rayuka da dukiyoyin kowane dan kasa, don haka gwamnatinmu ba za ta saka ido ta bar wasu tsiraru masu boyayyiyar manufa ta siyasa su wargaza wannan kasa mai albarka ba.

A wannan yanayi da ake ciki, ina ba masu shirya wannan zanga-zangar da ma masu yinta umarni, da su dakatar da duk wata zanga-zanga, su maye gurbinta da bude kofar tattaunawa da sulhu, wanda a koda yaushe kofata a bude take ga hakan. Najeriya na bukatar dukkan mu baki daya ne a halin yanzu, tana so mu hada kai - ba tare da la'ak

12/07/2024

We Need to Make a Good Choice of President Candidate For Next Election Insha Allah

Buni dai buni dai
01/07/2024

Buni dai buni dai

Gov. Buni Charge Traditional Rulers on Youth Morality Yobe state Governor Hon. Mai Mala Buni CON has charged traditional...
04/06/2024

Gov. Buni Charge Traditional Rulers on Youth Morality

Yobe state Governor Hon. Mai Mala Buni CON has charged traditional, religious leaders and parents on youth upbringing with descent morality.

He gave the charge today when the new Emir of Tikau, Alh. Abubakar Muhammad Ibn Grema led a delegation of Tikau Emirate title holders on a thank you visit to the governor.

Gov. Buni reiterated the collective responsibility to rebuild the eroding culture of discipline, descency, and righteousness in the youth for a better future.

"The government, traditional authorities, and parents all have the responsibility to arrest the growing decay in morality, discipline, and drug abuse.

"The state government would support 20 young farmers from each of the 178 political wards with farm inputs this cropping season.

"This is to provide employment to our youth and to boost food sufficiency and food security in the state," he said.

The governor urged the new Emir to be just and fair to all and a good ambassador of peace, unity, and development.

"Your father, the late Emir, was an advocate of peace and unity. You should strive to surpass his achievements to justify your selection as the emir," he advised.

The new Emir Alh. Abubakar Muhammad Ibn Grema appreciated the governor and government of Yobe state for standing with the family and the Emirate during the trying moment of the passage of the late emir.

"We are grateful for the show of love and for your gracious approval of me as the new emir," Abubakar said.

He assured the support, cooperation, and loyalty of the emirate to Governor Buni and his government and pleaded for the rehabilitation of the Sabon Garin Nangere hospital.

"I also intend to continue with the tradition of peace building, Zakkat and tree planting left by my father for the benefit of community and the people," the Emir assured.

By kashim Nabadi Garin alkali

Yobe Printing Press Before and after pictures, Kudos to Governor Mai Mala Buni Alherine mu 'yan jihar Yobe muna alfarida...
06/02/2024

Yobe Printing Press

Before and after pictures, Kudos to Governor Mai Mala Buni Alherine mu 'yan jihar Yobe muna alfaridakai akowane bagare wlh Allah yataimaka buni

By Nabadi Garin Alkali

Kalma Daya Tak Ta Alkairi Ammafa Akan Dattijawa masu fada da chikawa. Governor Mai mala buni secretary Governor Baba Wal...
06/02/2024

Kalma Daya Tak Ta Alkairi Ammafa
Akan Dattijawa masu fada da chikawa. Governor Mai mala buni secretary Governor Baba Wali
Allah yajazamanin ku Allah barmudaku

By Nabadi Garin Alkali

Governor Mai mala Buni Dan amann Ibrahim GEIDAM Da Bature Goneri da zanna Ali Ibrahim da BUBA masho Da lawan shattima Al...
06/02/2024

Governor Mai mala Buni Dan amann Ibrahim GEIDAM Da Bature Goneri da zanna Ali Ibrahim da BUBA masho Da lawan shattima Ali Hon Zannah Baba Danani Da BUBA kalallawa Da Dr mustapha GEIDAM Da Musa Mustapha sabon senator 'yan amanan Buni Alherine Allah yajazamanin so

By Nabadi Garin Alkali

Ko gezau Ko gezauKo gezauKo gobe ko yanzu ko jiya ko dazu ko a gabar ko a yamma ko a kudu ko a arewa ko a sama ko a qasa...
06/02/2024

Ko gezau
Ko gezau
Ko gezau

Ko gobe ko yanzu ko jiya ko dazu ko a gabar ko a yamma ko a kudu ko a arewa ko a sama ko a qasa,

In Sha allahu,
Inji haruna lawan yahaya,
North East development commission NEDC

By Nabadi Garin Alkali

Address

Garin Alkali
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nabadi Garin Alkali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share