25/08/2026
MUHADARA...
🕌 Taken Wa'azin:
“Neman Ilimi da dagewa wajen bautar Allah ita ce hanyar tsira duniya da lahira.”
🎙️ Mai Gabatarwa:
SHEIKH SHEHU ABDULLAHI
(Hafizahullah)
📍 Wuri:
Masallacin Alai Sani dake Anguwan Kushari, na bayan CBN Quarters, Damboa Road, Maiduguri.
ALLAH Ya sa mu amfana da abin da za a karanta, Ya ƙara mana ilimi da tsoronSa. AMIN.