22/12/2023
Tambaya
Malam Meya k**ata mutum yayi idan yayi gulmar wani abun yana damun sa ?
Amsa
Yi da mutum na bukatar ka nemi yafiyarsa idan yana da masaniya, to amma idan ya kasance bai sani ba ko kuma neman yafiyar zai janyo wata fitina da barna daga wanda aka ci namarsa, to sai a nema masa gafara a yi masa addu'a, kuma ka ambaci alherinsa da kyawawan halayensa da ka sani a wuraren da ka kasance ka ci namarsa, wannan shine zancen mafi yawan malamai, kuma wannan zancen shine zabin shaihun malamin musulunci Ibnu Taimiyya da almajirinsa babban malami Ibnul kayyim Allah ya jikansu da rahama.
Duk wanda Allah ya san gaskiyar niyyarsa da ikhlasinsa cikin tuban to Allah zai saukake masa sabubanta saboda falala irin nashi(Allah) da karamci da kyautatawa.
Sbd haka sae ka tsaya ka auna ka gani, shin fadamasan bazae haefar da fitina bba ?
Allah yasa mu dacee
LINK WhatsApp group ⤵️
https://chat.whatsapp.com/ElfAtLaM2xGLjI8vxKAgQj
LINK YouTube Channel⤵️
https://youtube.com/-yl6cy?si=TOVSPysXgqCyHd_g
LINK Facebook channel ⤵️
https://www.facebook.com/profile.php?id=61554476121802&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
LINK TIKTOK 📸⤵️
tiktok.com/.haqq3
LINK Instagram⤵️
I'm on Instagram as . Install the app to follow my photos and videos. https://instagram.com/haqq994?igshid=OGY3MTU3OGY1Mw==
LINK Telegram channel⤵️
https://t.me/+B0gqc2xcjOo4NjA0
WhatsApp Group Invite