04/02/2024
Jiya ta wuce,
gobe kumah ba wanda ya santa sai Allah,
yau kumah mun tashi a cikin ta da yardar ubangiji.
Dan haka mu dauka yau ce kawai damar da muke da ita domin gyara mistakes din jiya da kumah abunda zamu tarar gobe in Allah ya nufa mun Kai.