Kasuwar Potiskum UMAPO

Kasuwar Potiskum UMAPO MASHA ALLAH ALHAMDULILLAH

24/07/2021

...

12/06/2021

Salamu alaikum

Zamu gyara tare da yin sabbin magudanar ruwa a ciki da wajen kasuwa insha Allahu...Bayan mun tona sabbin magudanar ruwa ...
17/09/2020

Zamu gyara tare da yin sabbin magudanar ruwa a ciki da wajen kasuwa insha Allahu...

Bayan mun tona sabbin magudanar ruwa a lungu da saƙo na cikin kasuwar mu., zamu ɗora alhakin kula dashi da tsaftaceshi akan wanda suke da shaguna akan layin, ba don komai ba sai don kwalliya ta biya kuɗin sabulu.,

Hakanne zai hana mai shago ya zub da shara a cikin lambatun gaban shagonsa, ko kuma yai sakaci da kula dashi, kuma zai taimaka wajen daɗewa ana cin moriyar lambatun daga mu har izuwa ƴaƴan mu da yardar Allah.

Address

GINDIN BENI NEAR IZALA MOSQUE
Potiskum
808080

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Potiskum UMAPO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share