Al-Khalil Global Links Hub

  • Home
  • Al-Khalil Global Links Hub

Al-Khalil Global Links Hub A multi-sectoral enterprise delivering innovative, impactful services across industries.

It serves as a hub for integrated solutions that foster economic growth, drive technological progress, and promote sustainable development.

Abubuwan da zaka anfani ka Samar ma kajin ka vitamins da supplements Moringa — Na dauke da bitamin A, C da sinadarin pro...
13/05/2026

Abubuwan da zaka anfani ka Samar ma kajin ka vitamins da supplements

Moringa — Na dauke da bitamin A, C da sinadarin protein domin girma.

Neem — Yana kara garkuwar jiki kuma yana taimakawa wajen yakar cututtuka.

Scent leaf — Yana taimakawa narkewar abinci da lafiyar numfashi.

Carrot — Tushen bitamin A domin girma da gani mai kyau

Watermelon ko Papaya — Na samar da bitamin da ruwa a jiki.

Garlic — Yana kara garkuwar jiki da kuzarin cin abinci.

Pumpkin leaves — Na dauke da ma’adanai da bitamin.

Egg yolk — Tushen bitamin D3 da lafiyayyun kitse.

Hada Saukin Maganin Bitamin
A cikin lita 1 na ruwa:
Ganyen moringa guda 5
Ganyen scent leaf guda 3
Tafarnuwa kanana guda 2
Karamin yanki na karas
Karamin yanki na gwanda
A markada ko a murje, a jika na wasu sa’o’i, sannan a tace a bai wa kaji sabo.
Yadda Ake Ba Kaji
‘Yan kaji — Sau 2 a mako
Growers/Broilers — Sau 2–3 a mako
Layers — Sau 3–4 a mako
Amfanin Sa
Kyakkyawan girma
Karfin garkuwar jiki
Rage damuwa
Kyawawan gashinan jiki
Karin yawan kwai
Karin sha’awar cin abinci
Gargadi
Kada a yi amfani da neem ko ganye masu daci da yawa saboda suna rage cin abinci.

Allah yasa mudace, ayada domin sauran mutane su anfana

sanan ku biyo mu a shafin mu Mai Albarka Mdy Farms

30/11/2025
“You are a businessman with vision, one who does not stop at what he has achieved, but sees what he can still accomplish...
25/11/2025

“You are a businessman with vision, one who does not stop at what he has achieved, but sees what he can still accomplish. Your company is a testament that dedication, honesty, and hard work are the pillars of your success. May Allah bless your business, increase your growth and profits, and make your company a light and benefit to the community.”

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Khalil Global Links Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company?

Share