Sirrin Ya Mace

Sirrin Ya Mace Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin Ya Mace, Graphic designer, Sokoto.

03/05/2025

Dan kasuwa mai yakai ka sirrin nisa,u

22/04/2025

Namiji Ko Mace, Wanne Daga Cikinsu Yafi Wahalar Tarbiyya?

A ƙasar Somalia, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 - 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a wann...
20/04/2025

A ƙasar Somalia, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 - 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a wannan lokacin dattijan ƙabilarsu zasu saka baki akansa domin zai jawo musu abin kunya da zagi a wajen sauran ƙabilu.

Saurayi a Somalia yana da ƴancin zaɓar matar farko ba tare da wani yace masa uffan ba.

Idan Matarsa ta yi haihuwar farko, toh Mahaifiyarsa zata zaɓa masa mata ta biyu.

A irin Al'ada ta ƙasar Somalia, mutum zaiyi murnar cikarsa shekara 30 ne da auren Mata ta 3.

Wajibi ne ya auri Mata ta 4 kafin ya kai shekara 40. Suna ganin ƙurewar abin kunya ne mutum ya kai shekara 40 bai auri Mata 4 ba.

Kuna ganin idan aka fara haka a Nigeria baza a samu saukin lalacewa ba?

Sirrin Ya Mace

19/04/2025

𝘽𝘼𝙍𝙆𝘼𝙉𝙈𝙐 𝘿𝘼 𝙎𝘼𝙁𝙄𝙔𝘼

Ba matsala bane don kayi kuskure koda kuwa kuskurenka mai girma ne.
Babban aikin dake jiranka shine karka koma kan wannan kuskuren dakai.
Matsayine mai girma ka yarda da kuskurenka kuma ka karbi nasiha
Kada ka bari tunanin kura kuran dakai A baya su dakatar dakai wurin neman mafita,Domin tunani akansu zai iya maida farin cikinka bakin ciki, zai iya rusa maka tsarinka nanan gaba.
Ka manta da abinda ya faru A baya, ka kalli gaba.

Bazaka taɓa samun farinciki ba, matuƙar kana tunanin abinda ke sosa maka rai😊.

18/04/2025

Idan maganarsa bata wuce "ki saki jikinki mana" to kiyi takatsantsan da shi dan ikka ne😟

18/04/2025

Har kuka k**e akan saurayin da ko gidanku bai sani ba. Nansens😏

18/04/2025

Biyayya ga mijinki ba ƙasƙanci ba ne mataki ne na samun jin daɗin rayuwarki tareda tanadin samun makoma mai kyau a gobe kiyama ‘yar uwa kada ki bi ruɗin wawaye!✅

Ni Y'ar Izala Ce❤️!
18/04/2025

Ni Y'ar Izala Ce❤️!

Allah ka munaKyakkyawan karshe
18/04/2025

Allah ka muna
Kyakkyawan karshe

18/04/2025

A LOKACIN DA KAKE NEMAN AURAN YARINYA......
-
1. "Matakin farko idan zaka fara dubawa ka fara tambayar halayyan ta tundaga unguwar su, ya take mu'amala da mutanan unguwar su, shin tana da tarbiyya ko babu,a lokacin zaka samu amsar da kake nema, domin zaka samu cikakken bayanin halayyan ta daga bakin yan unguwar su".
-
2. "Binciken iyayen ta da nagartan su, musamman mahaifiya ita ce makaranta ga yaranta domin yara yawancin dabi'ar iyayen su mata suke daukowa,sai kuma tsayuwar mahaifin ta a gidan, shin shine mai gidan ko an fi karfin sa".
-
3. "Hakurin ta da kawaicin ta zaka iya gane adadin hakurin mace da kawaicin ta a lokacin da kake neman auran ta,ko kuma fahimtar saurin fushin ta".
-
4. "Alkunyar ta da yadda zata girmama ka, matukar ka lura da macen da bata nuna maka raini ko girman kai ko wulakanci, zaka ji dadin zama da ita".
-
5. Shin idan ka aure ta zata girmama maka iyayen ka da dangin ka? wannan abu ne mai muhimmancin a gare ku maza, macen da tasan mutuncin iyayen ta, lallai zata san muhimmancin naka iyayen, ka lura da kyau ka saka ido karka auro macen da zata rabaka da iyayen ka ko dangin ka domin akwai wasu matan haka halin su yake..

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sirrin Ya Mace posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share