Jikan Babi Production

Jikan Babi Production Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jikan Babi Production, Social Media Agency, City Campus, Sokoto.

19/02/2026

Idan al'umma su ka tsayu akan ilimin ƴa mace, sai ƴa mace ta tsayu akan buƙatocinsu watarana.

Ku tsayu akan karatun ƴaƴa mata ya ku Arewa

Wannan saƙo ne daga:

Save the Child Initiative - STCI Nigeria
Plan International Nigeria
Save the Children, Nigeria
Dispute Resolution and Development Initiative - DRDI

18/02/2026

Ka da ka zura ido, idan ka ga barna na shirin faruwa. Ka isar da wannan sakon zuwa ga wasu.

Wannan Sako ne daga:

Save the Child Initiative - STCI Nigeria
Plan International
Save the Children US
Dispute Resolution and Development Initiative - DRDI

10/02/2026

Ku guji aikin daba, ku zauna lafiya. Tashin hankali yakan cutar da al-umma, ya cutar da wadanda su ka fare shi.

Sako daga:

Save the Child Initiative - STCI Nigeria
Plan International Nigeria
Save the Children, Nigeria
Dispute Resolution and Development Initiative - DRDI

Domin kula da muhalli yadda ya kamata, ki yi amfani da REUSABLE PAD. Kuma hakan, zai rage kuɗin da k**e kashewa na sayen...
30/12/2025

Domin kula da muhalli yadda ya kamata, ki yi amfani da REUSABLE PAD. Kuma hakan, zai rage kuɗin da k**e kashewa na sayen pads.

Kin gamsu?

A tattauna, amma tattaunawar ta zama mai ma'ana, kuma ta ƙara wa juna sani ko ilmantarwa.
29/10/2025

A tattauna, amma tattaunawar ta zama mai ma'ana, kuma ta ƙara wa juna sani ko ilmantarwa.

Ku daina yada jita-jita akan batun jinin al'ada.Sunana Malam Muhammad, MH CHAMPION!
27/10/2025

Ku daina yada jita-jita akan batun jinin al'ada.

Sunana Malam Muhammad, MH CHAMPION!




24/10/2025

Kukan kurciya eps 18

Hakuri ginshiki ne, amma baya rike aure shi kadai.

Ko ba haka na ba?

Send a message to learn more

Address

City Campus
Sokoto
824844

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikan Babi Production posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share