Aburabiu Skf

Aburabiu Skf Storyteller, Visual Artist & Content Creator | Bringing ideas to life through content

09/09/2025

Allah ubangiji ya karba Gwamnan Sakkwatawa🙏🙏🙏

02/09/2025

KARIN KUMALLO.!!
ALJANNA NA KIRA..!!!

Muna cikin tattaunawa da wata baiwar Allah mai kimanin shekara 65/ 68 tare da ‘ya’yanta; sai mijinta ya aiko cewa yana kiranta. Ikon Allah..!!! Dan saqon bai gama furtawa ba ita kuma ta fara yunqurin miqewa tana cewa ALJANNA NA KIRA ..!!.

Ko kalma daya bata bari na qara furtawa ba tai zumbul ta miqe. A daidai lokacin sai na tuno da wasu matan yanzu masu son miji ya kyautata musu amma su zuciyarsu bata shirya yi wa mazajen biyayya ba !!. Na kuma tuno mazaje masu son biyayyar mata amma zukatansu ba su da jarumtar kyautata wa iyali.

Idan mutuncin miji ya hadu da biyayyar mace a gida to wannan gidan shi a ke kira MAHUTA amma ba ta Katsina ba☺️. A’a, MAHUTAR zuciya.
Jameel Muhammad Sadis

Address

Mana Karama Area Sokoto
Sokoto
840234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aburabiu Skf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share