ANNUR MEDIA TV

  • Home
  • ANNUR MEDIA TV

ANNUR MEDIA TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ANNUR MEDIA TV, Social Media Agency, Tudun wada, .

04/04/2026

Ku kalli, ku fahimta, ku bada ra’ayi
Ku tura wannan video ga al'umma domin karin wayar da kan mutane.











TUDUN WADA HEALTH STUDENTS FORUMTA SAMU NASARAR GUDANAR DA TARON ZAMAN TATTAUNAWA DOMIN TSARA YADDA ZATA FARA GUDANAR DA...
21/03/2026

TUDUN WADA HEALTH STUDENTS FORUM
TA SAMU NASARAR GUDANAR DA TARON ZAMAN TATTAUNAWA DOMIN TSARA YADDA ZATA FARA GUDANAR DA AIKI CIKIN KWAREWA A KARKASHIN JAGORANCIN COMRD ADAM IBRAHIM.

Cikin alhini da jimami Ina Kara miƙa saƙon ta’aziyya ga al’ummar Tudun Wada, musamman iyalai da abokan arzikin marigayi ...
16/03/2026

Cikin alhini da jimami Ina Kara miƙa saƙon ta’aziyya ga al’ummar Tudun Wada, musamman iyalai da abokan arzikin marigayi Buhari Mai Fulawa, ɗaya daga cikin jami’an tsaron da ke kare rayuka da dukiyoyin al’umma.
Wannan babban rashi ne ga al’umma. Muna roƙon Allah Ya gafarta masa, Ya yi masa rahama, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa, Ya kuma ba iyalansa haƙurin jure rashinsa.
Amin.

Address

Tudun Wada

710104

Telephone

+2348160209034

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANNUR MEDIA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ANNUR MEDIA TV:

  • Want your business to be the top-listed Advertising & Marketing Company?

Share