20/01/2022
1GB DATA @230. 30days validity
www.bozaweb.com
ASSALAMU ALAIKUM,
Ina farin cikin sanar da Jama.a cewa mun bude muku shafin yanar gizo Mai suna BOZAWEB domin saida muku data da katin kira afarashi Mai rahusa. Yanzu kowa zai sayi datarsa batare da yazo shago ba. daga kasa na sanya adireshinmu na WhatsApp, da page domin samun yin magana damu cikin sauki.
ga adireshin wannan shafi na yanar gizo da muka bude yau Alhamis: www.bozaweb.com.
TAMBAYOYI DA AMSOSHINSU:
Q=>Bayan nayi register, toh yaya zanyi na tura muku kudi domin sayen data?
A=>Ai da zaran kayi rijista shafinmu zai bude maka Account na banki guda biyu, na WEMA BANK da ROLEZ BANK. kayi transfer daga account na bankinka zuwa daya daga cikin accounts dinka na shafinmu(wato na wema ko Rolez). Da zaran ka tura kudin zai fada cikin wallet naka na shafinmu. Daga nan zaka samu daman sayan duk abinda muke sayarwa ashafinmu.
Q=> Idan banyi amfani da kudin ba har ya Kai wata daya shin zai espiya (expire)?
A=> A.a ai ba abinda zai taba ma kudinka har abada da yardan Allah.
Q=> idan na sayi data daga shafinku wa zai turo mun datar?
A=> ai da ka sayi data ko kati take zata shigo. ba mutum ne zai turo maka ba shafin ne zai turo maka. kaga kuwa ai bazai bata maka lokaci ba.
Q=> Nawa ne mafi karancin kudin da zan sanya a account dina na shafinku?
A=> mafi karancin kudin da zaka sanya ga wallet naka #200 ne.
DOMIN YIN WASU TAMBAYOYI ABI MU Ta SHAFINMU NA FACEBOOK KO WHATSAPP.
ANAN KASA ADIRESHINMU NE NA SHAFIN FACEBOOK DA WHATSAPP
WhatsApp: 07069697585
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=113947264512809&id=110882628152606
Buy Cheap Internet Data Plan and Airtime Recharge for Airtel, 9mobile, GLO, MTN, Pay DSTV, GOTV, PHCN.