Hausa Online Business Academy

Hausa Online Business Academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Online Business Academy, Advertising/Marketing, Bama Road near unimaid maiduguri, Yerwa.

📌 Hausa | Digital Marketing Expert
📌 Affiliate & Info Marketing Trainer
📌 Helping businesses & individuals grow online
📌 Follow for digital marketing tips in Hausa
📌 Join my Free Class 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoGYLFYjs9nERR1QUQIHCh

26/05/2025
26/05/2025
17/05/2025

💔 Gwamnati Ba Ta Yi Kome Ba? Farashin Kayayyaki Na Karuwa Kullum? Yanzu Lokacin Daukar Mataki Ne! 💔

Yayin da rayuwa ke wahala saboda karuwar farashi da rashin aikin yi, lokaci ya yi da za ka nemi hanya mai inganci don dogaro da kanka.

Muna gabatar da Free master class na musamman domin nuna maka yadda zaka fara samun kuɗi ta intanet.

Wannan horon gabatarwa kyauta zai nuna maka hanyar

✅ koyon digital marketing don samar da riba daga wayarka.
✅koyan Talla ta Facebook – hanya mafi sauƙi don samun kwastomomi da riba.
✅ Ka kware a zane-zanen Graphics don samun kwangiloli masu tsoka.
✅ Ka fahimci yadda zaka fara samun kuɗi koda kana gida.

Wannan Horo Zai Nuna Maka Hanya:
✔️ Sabuwar fasaha da za ka iya amfani da ita don inganta rayuwarka.
✔️ Karatun da aka tsara cikin Hausa da Turanci – mai sauƙin fahimta.
✔️ Daina jira gwamnati – ka fara ɗaukar matakin canza rayuwarka!

Amma Ka Ji Wannan:
Damar ta na nan ne kawai ga mutum na farko 50 da s**a yi rajista! Kada ka bari wannan zarafi ya wuce ka.

👉 Danna “Learn More” yanzu ku link daki kasa don ka gano hanyar samun kuɗin shiga mai dorewa!

https://t.me/make_moneyarewa_Abubakar1

Babbar abinda yake hana mutane da yawa samun NASARA shine, yau zanfa, gobe zan fara, jibi zan fara, next week zan fara, ...
03/05/2025

Babbar abinda yake hana mutane da yawa samun NASARA shine, yau zanfa, gobe zan fara, jibi zan fara, next week zan fara, ❎

Kasani lokaci baya jiran mutun Yanzu shine lokaci mafi dacewa da zaka fara indai da gaske kana son samun NASARA kacire duk wata tshoro da zata hana ka daukar matakin fara abinda zai kaika NASARA☑️

FREE: PDF mai suna ‘Yadda Matasa 100 S**a Fara Samun N50k-200k Kowane Wata Ta Affiliate Marketing comment da nashirya do...
29/04/2025

FREE: PDF mai suna ‘Yadda Matasa 100 S**a Fara Samun N50k-200k Kowane Wata Ta Affiliate Marketing comment da nashirya domin samun shiga 2days free class dina da wannan littafin

Comment da nashirya 👇🏻👇🏻

Indai kasan baza kafadi alkhairi ba kwara kayi shuru!!🤫
28/04/2025

Indai kasan baza kafadi alkhairi ba kwara kayi shuru!!🤫

Address

Bama Road Near Unimaid Maiduguri
Yerwa

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Online Business Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share