04/09/2026
Martani na ci gaba da baibaye kalaman shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Farfesa Nentawe Yilwatda wanda ya bayyana cewa arewacin ƙasar ne ya fi cin moriyar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Karin bayani - https://bbc.in/4x7Gu7q