Mainas Livestock Production And Marketing Ltd

Mainas Livestock Production And Marketing Ltd Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mainas Livestock Production And Marketing Ltd, Unguwa Uku Yan Awaki Kafin Masallacin Daurawa Na Sallar Jumaat, Birnin-Kebbi.
(2)

Veterinary Doctor
Agribusiness Entrepreneur
Livestock Farm Consultant
Content Creator About livestock
Contact Us:09133372408
Tiktok page:https://www.tiktok.com/?_r=1&_t=ZS-94iAi1oG666

🔥🐔 Kajin ka suna fama da kwari kamar lice da mites ajikin su?Wannan (Rambo Insect Powder )ana amfani da ita wajen kashe ...
22/05/2026

🔥🐔 Kajin ka suna fama da kwari kamar lice da mites ajikin su?

Wannan (Rambo Insect Powder )ana amfani da ita wajen kashe kwari a jikin kaji da kuma rage matsalar kwari ( parasites ) da ke damun kaji.

✅ Tana taimakawa wajen:
Kashe (lice da mites) kananun kwarin dake shanye jinin jikin kaji.

Tana yawan Rage kwari a gidan kaji
Taimakawa kaji su samu nutsuwa,
Inganta lafiyar kaji,da kwanciyar hankali

⚠️ Amma a kula wajen Amfani da ita:
Kada a zuba shi a cikin abinci ko ruwa. Kuma kada a yi amfani da ita da yawa musamman ga kananan kaji.

Sannan Akan Iya Hada Ta Da Tokar Girki A Cakuda Sosai Ayiwa Kaji Wanka Da Ita.

By Safiyanu Idris Barrister
Contact Us 09133372408










🔥.Bonanza Bonanza BonanzaLittafan Kiwon Kajin Hausa  Na 1 Da Na 2 Da Kuma Littafin Magungunan Gargajiya Guda 1 Kudin  #1...
22/05/2026

🔥.Bonanza Bonanza Bonanza

Littafan Kiwon Kajin Hausa Na 1 Da Na 2 Da Kuma Littafin Magungunan Gargajiya Guda 1 Kudin #13,500.

Yau Albarkar Wannan Watan Mai Albarka Da Kuma Wannan Ranar Jumaat Zan Baka Su A #8000.

Amfanin Wadannan Littafan Baya Kirguwa Suna Dauke Da Abubuwa Masu Matikar Muhimmanci Ga Mai Son Fara Kiwon Kajin Hausa Cikin Sauki.

Mai Son Guda Daya Daga Cikin Su #3000 Kacal.

Mai Buqatar Saya Ya Duba Comment Section👇.

Masu Daukar No Ta Suna Min Magana Akan Na Basu Training Din Kyauta Ba Cewa Nayi A Dauki No Amin Magana Ba Kawai Idan Kay...
22/05/2026

Masu Daukar No Ta Suna Min Magana Akan Na Basu Training Din Kyauta Ba Cewa Nayi A Dauki No Amin Magana Ba Kawai Idan Kayi Comment Allah Yasa Kanada Rabo Shikenan Sai Kaga Ka Samu.

Duk Wanda Yamin Magana Bazamu Dauke Shi Ba.!!

🔥.Muna Sayar Da Magungunan Dabbobi Kala Kala Da Na Kaji Muna Nan A Kano Unguwa Uku Yan Awaki Tarauni LGA kano State.Muna...
22/05/2026

🔥.Muna Sayar Da Magungunan Dabbobi Kala Kala Da Na Kaji Muna Nan A Kano Unguwa Uku Yan Awaki Tarauni LGA kano State.

Muna Tura Sakonni Koina Cikin Aminci In Sha Allah Kawai Kayi Mana Magana Ka Fadi Duk Kalar Abinda Kake Kiwo Zamu Hada Maka Magungunan Da S**a Dace Kai In Sha Allah.

Contact Us :09133372408

🔥.Zan Bawa Mutane 10 Kyautar Karatun Kaji Masu Kwai Da Muke Yi A  #5000.So Mutane 10 Ne Kadai Plesase Zan Yi Kokari Waje...
22/05/2026

🔥.Zan Bawa Mutane 10 Kyautar Karatun Kaji Masu Kwai Da Muke Yi A #5000.

So Mutane 10 Ne Kadai Plesase Zan Yi Kokari Wajen Dauka mata 5 Maza 5 Amma Iya Wadanda Sukeyin Telegram Ne Zasu iya Samu.

🔥.Tafarnuwa Da Ginger Da Albasa Zasu Ceci Rayuwar Tsuntsayen Ka A Wannan Damanar Saboda Ana Sanyi Sosai.Musamman Kajin G...
22/05/2026

🔥.Tafarnuwa Da Ginger Da Albasa Zasu Ceci Rayuwar Tsuntsayen Ka A Wannan Damanar Saboda Ana Sanyi Sosai.

Musamman Kajin Gida,Talotalo,Kajin Maja.

22/05/2026

🔥.Abinda Yake Bawa Masu Kyankyasa Wahala👇.














21/05/2026

🔥.Abinci Shine Abinda Yafi Komai Muhimmanci Wajen Kiwon Talotalo Yakamata Ka Kula Dashi.














🔥.Akwai Wata Hanya Da Ake Amfani Da Ita Wajen Samar Da Kwai Mai Kyau Da Inganci Na Kyankyasa.
21/05/2026

🔥.Akwai Wata Hanya Da Ake Amfani Da Ita Wajen Samar Da Kwai Mai Kyau Da Inganci Na Kyankyasa.

Allahu AkbarIn Mun Lura An binne Wannan Mutum Mai Suna. Mai Ali Dogo a shekarar 1935. Wannan na nufin yanzu shekaru 91 k...
21/05/2026

Allahu Akbar
In Mun Lura An binne Wannan Mutum Mai Suna. Mai Ali Dogo a shekarar 1935. Wannan na nufin yanzu shekaru 91 kenan da aka kwantar da shi a cikin kabari.

Amma ya rayu ne shekaru 27 kacal — an haife shi a 1908, ya rasu a 1935.

Ka yi tunani a kan wannan...

Mutum da ya yi shekaru 27 kawai a duniya, yanzu ya shafe shekaru 91 a cikin kabari — kuma har yanzu ana ci gaba da ƙirga.

Ka dauki wannan a matsayin darasi.

Kada ka bari neman jin daɗin shekaru 30, 40 ko 50 ya sa ka manta da shirya wa dubban shekaru da za ka shafe a ƙarƙashin ƙasa.

Duniya ta wucin gadi ce. Ka shirya domin abin da zai dawwama.

Allah Ya Jikan Musulmi Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani

.

21/05/2026

I got over 10,000 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Address

Unguwa Uku Yan Awaki Kafin Masallacin Daurawa Na Sallar Jumaat
Birnin-Kebbi

Telephone

+2349133372408

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mainas Livestock Production And Marketing Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mainas Livestock Production And Marketing Ltd:

Share