NS Communication Services

NS Communication Services Contact us 4 MTN,AIRTEL,GLO DATA/RECHARGE CARDS From Your comfort zone. Call/WhatsApp: 07032098932

Muna bukatar wannan Dan injinYara mostly Basu sanshi ba. A jikin Keke ake makalashi a da a matsayin injin fitilar Keke.I...
16/05/2025

Muna bukatar wannan Dan injin

Yara mostly Basu sanshi ba. A jikin Keke ake makalashi a da a matsayin injin fitilar Keke.
In dai kana dashi, ko ka San Mai Shi to Muna bukata immediately.
Price. Naira Dubu Dari cash
100,000 cash.
Amma:
Dole ya kasance in an makala Mai Reza tana k**awa.
In ansa Tester tana nuna wuta. Amma ba mu so in working akai mai.
Kira 09122723080 idan ka na da shi Kuma ka gwada ka tabbatar rezar na makalewa, tester na yi a jikin sa.

Kun ga inda ake follow to Follow din Gaske.Ku garzaya page din Salisu Nasir Funtua
21/12/2024

Kun ga inda ake follow to Follow din Gaske.

Ku garzaya page din

Salisu Nasir Funtua

KASUWA HATSI LOKACI YA YI.Duk Mai Bukatar 1. Masara 2. Waken Suya3. Farin Wake4. Shinkafa Grade 1, 2.5. Dawa.6. Barkono ...
09/11/2024

KASUWA HATSI LOKACI YA YI.

Duk Mai Bukatar
1. Masara
2. Waken Suya
3. Farin Wake
4. Shinkafa Grade 1, 2.
5. Dawa.
6. Barkono etc.

Daga Kasuwannin
1. Funtua (Litinin/Alhamis)
2. Bakori (Talata/Juma'a)
3. Dandume (Asabar/Laraba)
4. Giwa (Lahadi/Alhamis)

Muna siya mu tura maka (Waybill) Duk inda ka ke a bisa amana.

A tuntube ni Kai tsaye ta 070320098932.

Idan akai mana Connection ko da sharing ne an taimake neman mu.
Nagode.

KA NA SON TABBACIN SAMUN DALOLI A YAN KWANAKIN NAN?To yi ma za ka shiga Mining din  (Friends Factory) Wanda abokanai biy...
25/09/2024

KA NA SON TABBACIN SAMUN DALOLI A YAN KWANAKIN NAN?

To yi ma za ka shiga Mining din (Friends Factory) Wanda abokanai biyu Mai Telegram da Aminin sa Mai Fintopio su ka hada hannu akan shi...

Ka yi kokari duk na kusa da Kai su ma ka tura mu su wannan link din su bude saboda project Mai gurantee za a samu alkhairi da shi.

Ga link din nan...

https://t.me/fabrika/app?startapp=ref_215249

Ka da ku yi wasa da wannan project din Yan uwa

ATTENTION PLEASE!Yanzu ni ke ganin an bude Cats Deposit a Bybit. Wannan ke nuna tabbacin listing din sa nan kusa.Ya k**a...
24/09/2024

ATTENTION PLEASE!

Yanzu ni ke ganin an bude Cats Deposit a Bybit. Wannan ke nuna tabbacin listing din sa nan kusa.

Ya k**ata kowa ya shiga ya samu abin da ya samu ya hada kafin a rufe Mining din. Sannan wadanda su ke ciki, su Kara maida hankali akai.

Ga link nan ga masu sha'awar shiga.

https://t.me/catsgang_bot/join

Allah ya sa albarka.

ICEBERG FARMING.Wannan Project ne maikyau domin har an fara free market din sa a Bidget.Na dan jira ne, mu rage wasu kaf...
02/09/2024

ICEBERG FARMING.

Wannan Project ne maikyau domin har an fara free market din sa a Bidget.

Na dan jira ne, mu rage wasu kafin mu fara shi, to amma tunda yau mu ke sa ran Kammala Tomarket, ya na da kyau mu cike gurbin sa da Iceberg.

Farming ne da ake claiming duk bayan awanni ba wahala.

Ga link nan, a shiga Kuma a yada ma Yan'uwa suma su yi.

https://t.me/IcebergAppBot?start=referral_7009260795

Allah ya datar da mu.

Announcements: t.me/icebergen Support: Partnership:

SIDEKICK BY BINANCE!Minti biyu yayi yawa🔥:SideFans Sabon Farming na Sidekick wanda binance suke backing Side fans shi ma...
01/09/2024

SIDEKICK BY BINANCE!

Minti biyu yayi yawa🔥:
SideFans Sabon Farming na Sidekick wanda binance suke backing

Side fans shi ma dai k**ar dogs ba mining ake yi ba kawai ya na amfani da dadewar telegram din ka, Sannan ya na daya da ga cikin project din da binance su ka yi backing.

App ne da ya ke hada mutane da communities da dama shi yasa in kun shiga za ku ga ya na k**a da instagram.

Yadda za ka yi register:

➠ Da farko za ka shi ga link din su ya na kasa 👇

➠ Sai ka shiga “TAP to start”

➠ ka na shiga za su lissafa dadewar telegram din ka sai su ba ka adadin da ka samu k**ar dai dogs.

➠ Sai ka je ka yi tasks in ka na so.

➠ Shikenan Allah ya bamu sa’a.

https://t.me/sidekick_fans_bot?start=7009260795

AGENT 301 MININGGanin babu Mining din da ya taba zuwa da irin wannan tsarin,zai iya zama potential Airdrop shima. Kamar ...
31/08/2024

AGENT 301 MINING

Ganin babu Mining din da ya taba zuwa da irin wannan tsarin,
zai iya zama potential Airdrop shima. Kamar dogs da aka auna darajar users da dadewarsu(ages) akan telegram, shi wannan agent301 ya na auna users ne da adadin messages da s**a aika akan telegram.

Ba wajen ba ta lokaci bane k**ar dai dogs, shima sau 1 kullum za ka shiga ka yi claiming checks-in bonus.

A yanzu haka mutane na amfani da 100 telegram stars ⭐ wajen siyan adadin points dinsu 150,000. Darajar 100⭐ din shine ₦3,500

https://t.me/Agent301Bot/app?startapp=onetime1197813002

WONTON FARMING....Yanzu na ga Jeribond Ton ya sa ka wannan project din a shafin sa na Twitter, kasancewar Jeribond babba...
28/08/2024

WONTON FARMING....

Yanzu na ga Jeribond Ton ya sa ka wannan project din a shafin sa na Twitter, kasancewar Jeribond babban Influencer a TON Blockchain hakan ya sa na yi gaggawar joining din project din....

🥟Let's earn $WTON and WONTON collections together!🍜

https://t.me/WontonOrgBot/gameapp?startapp=referralCode=XYUCF2WL
Za a fara yin Tasks guda biyu na following din su a Twitter da kuma joining din Channel din su ta Tele gram, a yi check, sannan sai a fara Sannan ana yin Game kusan irin na TOMARKET da BLUM...

Allah ya bamu sa'a.....

TOMARKET SU KA CE A SHIGA A RINKA CLAIM DAILY REWARD (SAURAN KWANA BIYAR)🍅 BREAKING: Tomarket's countdown has officially...
27/08/2024

TOMARKET SU KA CE A SHIGA A RINKA CLAIM DAILY REWARD (SAURAN KWANA BIYAR)

🍅 BREAKING: Tomarket's countdown has officially begun in their mini-app. 🍅

2nd September is approaching.

Claim your stars before time runs out.

Until then, enjoy 5X daily check-in rewards.

Make sure to check in daily, because something big is coming...

Check in now:

https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00005GPG

Hey, if you're a Hamster, DOGS, Blum or Catizen user... you have something very special to claim in the Tomarket app now.

The Tomarket airdrop is coming! 🪂

Claim with this link.
https://t.me/Tomarket_ai_bot/app?startapp=00005GPG

DOGS X Na (Masu TWITTER) SHI MA KADA FA AMANCE DA SHI.A YI KOKARI A YI TASKS DIN SU.
27/08/2024

DOGS X Na (Masu TWITTER) SHI MA KADA FA AMANCE DA SHI.

A YI KOKARI A YI TASKS DIN SU.

MAGE KISHIYAR KARE... DOGS✓ CATS?May be su dora $CATS akan Tron. Duba da yanda TRX ya fara amsar trend, idan hakan ya ta...
26/08/2024

MAGE KISHIYAR KARE... DOGS✓ CATS?

May be su dora $CATS akan Tron. Duba da yanda TRX ya fara amsar trend, idan hakan ya tabbata watakila mu samu babban alkhairi da $CATS 😀

GA SHI NAN A DAGE

The meowest Telegram memecoin. Join

Adresse

Democratic Republic Of The

Téléphone

+2347032098932

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque NS Communication Services publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'entreprise

Envoyer un message à NS Communication Services:

Partager