Uk Living Furnitures

Uk Living Furnitures Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Uk Living Furnitures, Advertising/Marketing, London.

01/05/2020

*MU GUDU TARE MU TSIRA TARE*
*Kayi Ibada akan sharudai guda biyu:*
1. Yinta da Ikhlasi.
2. Yinta da ilimi
*Ka nemi yarda guda biyu:*
1. Yardar Allah.
2. Yardar Iyaye.
*Ka roqi abubuwa guda biyu:*
1. Samun Rahamar Allah.
2. Tsira daga Azabar Allah.
*Ka kare abubuwa guda biyu:*
1. Addinin ka.
2. Mutuncin ka.
*Ka yaqi abubuwa guda biyu:*
1. Jahilci.
2. Talauci.
*Kaci moriyar abubuwa guda biyu:*
1. Lokaci.
2. Lafiya.
*Ka yawaita tunanin abubuwa guda biyu:*
1. Kwanciyar Kabari.
2. Tashin Alkiyama.
*Ka tabbatu akan abubuwa guda biyu:*
1. Fadar gaskiya.
2. Rukon Amana.
*Ka rage abubuwa guda biyu:*
1. Yawan cin abinci.
2. Yawan bacci.
*Ka yarda da abubuwa guda biyu:*
1. Qaddara mai kyau.
2. Qaddara mara kyau.
*Ka fifita soyayya guda biyu:*
1. Son Allah.
2. Son Manzon Allah.
*Ka siffantu da dabi'u guda biyu:*
1. Ganin girman na sama.
2. Tausayawa na kasa.
*Ka nemi tsarin abubuwa guda biyu:*
1. Shedanun cikin Aljanu.
2. Shedanun cikin Muatane.
*Ka sadaukar da rayuwar akan abubuwa guda biyu:*
1.Neman ilimi.
2. Yin aiki da ilimi.
*Ka shige gaba a wajan abubuwa guda biyu:*
1. Aikin Alkhairi.
2. Kira ga Alkhairi.
*Ina fatan zakuyi abu biyu:*
1. Aiki da abinda saqon ya qunsa.
2. Turawa 'yan uwa domin su amfana

Address

London

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uk Living Furnitures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share