07/04/2026
Wannan video ina zaton zai taimaka wajen fahimtar da wasunmu cewa zaman lafiya shine yafi alkhairi a garemu fiye da yaqi da junanmu , Don Allah ku tsaya ku saurara da daga farko har qarshensa kuma yana da kyau ace Munyi sharing domin yan uwanmu suma su fahimta . Allah ya hadamu aladan baki daya