Count The Clock Reporters

Count The Clock Reporters Revolutionary, struggle, fighting against injustice

In our commitment to bringing world-class healthcare to your doorstep, Bauchi State Ministry Of Humanitarian Affairs And...
14/02/2026

In our commitment to bringing world-class healthcare to your doorstep, Bauchi State Ministry Of Humanitarian Affairs And Disaster Management, in partnership with AMCE, is hosting a two-day Free Medical Outreach.
Your health is our priority. I invite you to join us for professional medical care at no cost.
📍 DETAILS
• Dates: February 14th – 15th, 2026
• Time: 9:00 am Daily
• Venue: ATBUTH, Bauchi State
🩺 SERVICES INCLUDE
• Free Specialist Consultations & Check-ups
• Diagnostic Tests & Investigations
• Essential Medications & Health Education
⚠️ IMPORTANT: An Access Card is required for participation. Please ensure you have yours ready!
Let’s build a healthier Bauchi together.

NIGERIA INA MAFITA“A SHIGA A GYARA, BA MAFITA BACE!”Masu cewa zasu shiga cikin lalataccen tsarin Nigeria su yi gyara, ma...
16/04/2024

NIGERIA INA MAFITA

“A SHIGA A GYARA, BA MAFITA BACE!”

Masu cewa zasu shiga cikin lalataccen tsarin Nigeria su yi gyara, mafarki suke yi. Batun shiga cikin lalataccen tsari kace zaka kawo gyara, to sai dai tsarin ya lalataka! Tsarin da ya rube ya lalace tarkata shi ake a watsar a bola a kona! A kawo sabo a shinfida!! Gwamnatin kasar nan ginin toka ce!!

Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar man fetur, wadda daman tun bayan sati biyu da ...
15/02/2022

Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar man fetur, wadda daman tun bayan sati biyu da s**a gabata kasar ke cikin wannan matsala.

Bayan kwanaki da fara fuskantar ƙarancin man sai kuma aka fara samun wani gurbataccen man fetur wanda ya ringa lalata abubuwan hawa.

A dalilin samun wannan matsala hukumomi s**a bayar da umarnin dakatar da sayar da man , har ma shugaban kasar Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin cewa lallai sai waÉ—anda s**a shigar da man kasar sun yi bayani, yana mai bayar da tabbacin cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da kare 'yan kasar daga duk wani abu da za a samar wanda zai cutar da su.

Wannan matsala ta karancin man dai ana ganin ta haifar da gagarumin koma-baya ga harkokin tattalin arzki na jama'a da ma gwamnati kuma za ta ci gaba da hakan har zuwa lokacin da za a shawo kanta.

Shin me zakuce gameda da wannN hali da Najeria ta samu kanta?

21/12/2021

NIGERIA INA MAFITA

“BABU WATA TSIYA BOKO HARAM”

Idan kunce boko haram ne suke kisa, to meyasa ake kashe mutane a masallaci har da masallatan jumma'ah? Sallah ma haram ne? Meyasa ake kai hari kasuwar waya? Wayar salula ma haram ne? Don ku sani ba mune za ai mawa babarodo da wata tsiya wai boko haram ba! Babu wani abu wai boko haram sam! Amerika da Isra'ila da (jami'an tsaron Nigeria) sune boko haram din! Hatta ISIS da suke cewa, daga sunansu s**a kirkiro, ma'anar ISIS shine 'Isra'ili Secret Intelligent Services', sunansu ne, wai sai suna kiran abin 'Islamic State', Isra'ila State dai!!!

NIGERIA INA MAFITA“SU WANE NE BOKO HARAM?”Ana kashe mutane (any how) sannan kace mana wai wani addini ke yi! Wane addini...
21/12/2021

NIGERIA INA MAFITA

“SU WANE NE BOKO HARAM?”

Ana kashe mutane (any how) sannan kace mana wai wani addini ke yi! Wane addini? Addini sai ya zama kowa da kowa ake kashewa? Akai hari masallaci, akai coci, akai tasha, akai kasuwa, har da kasuwar wayar salula! A kashe mata da yara da tsofaffi da kowa! Sannan kace mana wai wata kungiyar addini ce ke yi!! Wane ne za a maishe shi wawa? Ba kowa ke kashe mutane a kasar nan ba in banda Amerika da Isra'ila da jami'an tsaron Nigeria.

08/12/2021

"NIGERIA INA MAFITA"

"MUSULMI YA DAINA KAFURTA MUSULMI"

Duk wata magana da zataraba musulmi tace wani bangare na musulmi ankoresu daga musulunci, to anayiwa maqiya aikine domin addini sasauqane. "La,ilahha illalah Muhammadur Rasulilah" fassara yana iya banbanta amma baifidda mutum daga cikin musulinci ba. Wanda kaga Yana qoqarin ya fidda mutum, yafid dashi daga da,irar musulinci to maqiya yake wa aiki kuma wannan da,awar tasa bazai anfani kowa da komaiba.

NIGERIA INA MAFITA“MACUCI BAYA ZAMA MACECI”     A wannan kasa, ba shugabanni ake da su ba,  kulob din barayi  ke mulki! ...
26/11/2021

NIGERIA INA MAFITA

“MACUCI BAYA ZAMA MACECI”

A wannan kasa, ba shugabanni ake da su ba, kulob din barayi ke mulki! Su alummah suna sa ran macucinsu ne ya zama macecinsu, wannan kuwa abu ne da ba zai taba yiwuwa ba, yadda za a yi macucinka ya zama macecinka.
Lallai ba abu ne mai yiwuwa lalatacce ya kawo gyara ba, gyararre ne ya ke kawo gyara. Wadannan lalatattun 'yan siyasar ba za su taba fitar da mutane daga kangin da suke ciki ba, don su s**a jefa su!

NIGERIA INA MAFITA“MEKE SHUGABANCI? BA WA KE SHUGABANCI BA!”     Kar ya zama damuwar al'ummar wannan kasa shine shugaba ...
24/11/2021

NIGERIA INA MAFITA

“MEKE SHUGABANCI? BA WA KE SHUGABANCI BA!”

Kar ya zama damuwar al'ummar wannan kasa shine shugaba ya zama musulmi, abin la'akari ba shi ne Musulmi ya zama shugaban kasa ba. Ko musulmi ne shugaban kasa ba wani canji da za a samu, domin matsalar daga tsarin ne, tsarin zalunci ke tafiyar da kasar!
Abin la'akari sh ine, "Me ke shugabanci? Ba wa ke shugabanci ba!"

NAJERIYA INA MAFITA“JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA”Canza gwamnati ta hanyar katin zabe ba shine mafita...
21/11/2021

NAJERIYA INA MAFITA

“JUYIN JUYA HALI NE MAFITA, BA CANJIN GWAMNATI BA”

Canza gwamnati ta hanyar katin zabe ba shine mafita na halin kunci rayuwa da ake ciki ba, kullum aka samu sabon shugaba sai ance gara na baya dashi, kuma hakan zai cigaba muddin ba mun canza tsarin bane.
Kamar mota ce ta rigaya ta lallace, injinta ya buga, sai kace ai direban ne bai iya tuki bah, ka cire wannan ka sanya wancan, toh in ba ka gyara motar bane babu yadda za ai ta koma daidai. Saboda ainihin lamarin ba direban bane motar ce!

Dan haka kasar nan tana bukatan 'JUYIN JUYA HALI NE, BA CANJIN GWAMNATI BAA!

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Count The Clock Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share