APC Agenda

APC Agenda Kafar labarai

Makarantar"" Learning and communication skills academy*A kokarinta wajen ganin ta inganta harkokin rubuce rubuce musamma...
12/01/2022

Makarantar"" Learning and communication skills academy*

A kokarinta wajen ganin ta inganta harkokin rubuce rubuce musamman a social media wannan makaranta ta kirkiri wasu courses da zata bayar da horo akansu ta manhajar WhatsApp tsawon sati 6 tare da bada certificate ga mahalarta. Ga Wanda ke bukatar karatun zai iya tuntubar masu gudabarwa ta hanyar lambobin da aka ayyana

Courses din gasu kamar haka.

Certificate of professional writer.

1. 1201 Introduction to information science
2. 1202 Introduction to information work
3. 1203 Introduction to publishing
4.110 Professional writer I
5. 111Professional writer II
6 101 Hausa Athorgraphy. *ELective*
7. 1212 English Grammar *elective*
*Certificate of professional researcher*
1. 1201 Introduction to information science
2.1202 Introduction to information work
3. 1203 Introduction to publishing
4. 1014 Research methodology
5 1015 Research methodology
6 101Hausa Athorgraphy. *ELective*
7.1212 English Grammar *elective*
*Certificate of professional speaker*
1. 1201 Introduction to information science
2.1202 Introduction to information work
3. 1203Introduction to publishing
4101 Hausa Athorgraphy. *ELective*
5.1212 English Grammar *elective*
6. 1215Learnin skill. I
7. 1216Learning Skill II

Mai neman Karin bayani kai tsaye ya tuntubemu Akan wadan nan nembobin.

08133614498
09123664325

Filin Fadi Ra'ayin Ka....... Shin wa kuke ganin yafi dacewa da wannan kujerar bayan wa'adin mulkin shugaba buhari 2023?1...
10/01/2022

Filin Fadi Ra'ayin Ka.......

Shin wa kuke ganin yafi dacewa da wannan kujerar bayan wa'adin mulkin shugaba buhari 2023?

1) Alhaji Atiku Abubakar
2) Rabiu Musa Kwankwaso
3) Yahaya Bello
4) Tambuwal
5) Bukola Saraki
6) Jonathan
7) Osinbajo
8) Rotimi Amechi
9) Bola Ahmad Tinubu
10) Babatunde Fashoila

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

President Muhammadu Buhari visits Borno State, Commissions Projects and Addresses Troops of Operation Hadin-Kai in Maidu...
23/12/2021

President Muhammadu Buhari visits Borno State, Commissions Projects and Addresses Troops of Operation Hadin-Kai in Maiduguri on 23rd Dec 2021

President Buhari with Shehu of Borno Alhaji Abubakar Ibn El-Kanemi, Borno State Governor Prof. Babagana Zulum and other traditional leaders during his courtesy visit to the Shehu's Palace in Borno State on 23rd Dec 2021

President Buhari with R-L: Borno State Governor Prof. Babagana Zulum, Kaduna State Governor H.E. Nasir El-Ruufai and Chairman Oriental Energy Alh. Dr. Muhammadu Indimi during the commissioning of Muhammadu Indimi Centre for Distance Learning, University of Maiduguri in Borno State on 23rd Dec 2021

President Buhari addressing Troops of Operation Hadin-Kai in Maiduguri on 23rd Dec 2021

Tabbas Yan Nijeriya Na Matukar Bukatar Samun Zaman Lafiya Cikin Gaggawa, Sakon Shugaba Buhari Ga Dakarun Sojojin Nijeriy...
07/12/2021

Tabbas Yan Nijeriya Na Matukar Bukatar Samun Zaman Lafiya Cikin Gaggawa, Sakon Shugaba Buhari Ga Dakarun Sojojin Nijeriya

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Wato jama'a shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya sake aikawa da dakarun sojojin Nijeriya wani sabon sako mai matukar muhimmanci.

Kamar yadda muka samu labari daga majiyar mu cewa Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya bukaci dakarun sojojin Nijeriya dasu gaggauta maido da doka da oda a cikin Nijeriya.

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya fadawa dakarun sojojin Nijeriya cewa yan Nijeriya na matukar bukatar samun zaman lafiya cikin gaggawa. Don haka akwai bukatar su ninka kokarin da sukeyi wajan kawar da duk wani dan ta'addan dake rayuwa a cikin Nijeriya.

Da yake jawabi ranar Litinin a wurin bude taron hafsan rundunar sojin ƙasa (COAS) 2021, Buhari yace yaƙi da yan ta'adda da masu tada ƙayar baya na bukatar fasaha, "Tattara bayanai da kuma ɗaukar mataki akai.

The Cable ta rahoto cewa Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari wanda ya samu wakilcin shugaban jami'an tsaro, Lucky Iraboh, yace gwamnati na cigaba da tattauna wa da kawayenta ƙasashe domin samar da kayan aiki ga sojojin Nijeriya.

Muna rokon ubangiji Allah ya azurta kasar mu Nijeriya da zaman lafiya mai daurewa.

Kabilar Igbo Ke Juya Tattalin Arzikin Nijeriya, Cewar Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari. Daga Abubakar A Adam Babankyau...
10/09/2021

Kabilar Igbo Ke Juya Tattalin Arzikin Nijeriya, Cewar Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari.

Daga Abubakar A Adam Babankyauta.

Ajiya alhamis shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Imo wacce take daya daga cikin jihohin kabilar Igbo wanda muke kiran su da suna Inyamurai.

Ayayin ziyarar shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar wa da duniya cewa kabilar Inyamurai ke juya tattalin arzikin Nijeriya domin sune kabilar da babu yankin da babu su a cikin Nijeriya.

Acikin jawabin da shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari yayi a yayin ziyarar yace kabilar inyamurai sun karbi ragamar juya tattalin arzikin Nijeriya ne ta haryar shiga harkokin Kasuwanci.

Muna rokon Allah ya ba shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ikon gudanar da mulkin shi cikin gaskiya da adalci.

Na ƙosa in ga ka yi nasara, Buhari ya faɗa wa ɗan takarar gwamnan APC, Andy Uba.Daga Abubakar A Adam Babankyauta Shugaba...
31/08/2021

Na ƙosa in ga ka yi nasara, Buhari ya faɗa wa ɗan takarar gwamnan APC, Andy Uba.

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Shugaba Buhari ya gana da Sanata Andy Uba, ɗan takarar gwamnan APC a zaben jihar Anambra da ke tafe

Shugaban kasar ya yi maraba da Sanata Uba zuwa APC, ya kuma ce ya ƙosa ya ga ya yi nasara a zaben gwamnan

Shugaban kwamitin riko na APC, kuma Gwamnan Yobe Mai Mala Buni da wasu muƙarraban APC ne s**a yi wa Uba rakiya

Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Talata, ya faɗa wa Sanata Andy Uba, ɗan takarar Jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Anambra cewa ya ƙosa ya ga an zabe shi gwamna.

An shirya gudanar da zaben ne dai a ranar 6 ga watan Nuwamban 2021 kamar yadda majiyar mu ta labarta mana.

Shugaba Buhari, wanda ya yi magana a gidan gwamnati, Abuja yayin tarbar Sanata Uba, ya ce:

"Ina farin cikin maraba da kai a jam'iyyar mu a hukumance. Ina maka fatan alheri. Na ƙosa in ga ka yi nasara, kuma za mu riƙa bibiyar lamarin."

Shugaban kwamitin riƙon ƙwarya na APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni na daga cikin wadanda s**a yi wa Andy Uba rakiya zuwa gaban shugaba buhari

Sauran sun hada da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, Gboyega Oyetola ka jihar Osun, Hope Uzodinma na jihar Imo, Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas da wasu muƙarraban gwamnati.

Gwamna Buni ya ce APC na samun sabbin mambobi a kowanne rana daga jihar Anambra, yana mai nuni da sauya shekar Stella Oduah da Joy Emordi, ya ƙara da cewa lokaci ya yi da za su karɓi Anambra kuma za su yi aiki tare.

Gwamna Uzodinma ya bawa shugaba buhari tabbacin cewa zai kai wa mutanen Anambra saƙon jam'iyyar APC, "wadda za ta haifar ma da al,ummar jihar Nuwamba nasara.

Ya kuma yi wa shugaba buhari godiya saboda saukaka masa aikinsa, "domin nagartarsa da dattaku a Nigeria domin Sunan ka na bude mana kofofi duk inda muka tafi kuma mutane na shigowa jami'yyar mu a yau saboda dattakun ka.

Ziyarar barka da Sallah....Ayau Kaakakin Majalisar Dokokin Nijeriya Hon Femi Gbabiamila ya kaima Shugaban Nijeriya Muham...
22/07/2021

Ziyarar barka da Sallah....

Ayau Kaakakin Majalisar Dokokin Nijeriya Hon Femi Gbabiamila ya kaima Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ziyarar barka da Sallah tare da rakiyar wasu daga cikin membobin majalisar a cikin gidan shugaban kasar dake daura cikin jihar katsina.

Muna ma shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari tare da sauran al,ummar Nijeriya barka da Sallah.

Daga Abubakar A Adam Babankyauta.

President Muhammadu Buhari  performs Ground Breaking Ceremony of Kaduna-Kano Standard Gauge Rail Line in Kano State on 1...
15/07/2021

President Muhammadu Buhari performs Ground Breaking Ceremony of Kaduna-Kano Standard Gauge Rail Line in Kano State on 15th July 2021

President Buhari with L-R: Board Chairman Nigeria Railway Corporation Engr. Alhassan Musa Ibrahim, Minister of Aviation Hadi Sirika, Minister of Communications Isa Pantami, Kano State Governor Umar Abdullahi Ganduje, Plateau State Governor Simon Lalong, Kebbi State Governor Atiku Bagudu and Minister of Transportation Rt. Hon. Rotimi Amaechi as he performs Ground Breaking Ceremony of Kaduna-Kano Standard Gauge Rail Line in Kano State on 15th July 2021

15/07/2021

When we say Kano is the largest political base of President Muhammadu Buhari we know what we are saying.

Thank you Kano

Caption;Photos; President Buhari Swears in 5 New Permanent Secretaries and presides over a virtual Federal Executive Cou...
14/07/2021

Caption;Photos; President Buhari Swears in 5 New Permanent Secretaries and presides over a virtual Federal Executive Council Meeting at the State House, Abuja. 14th July, 2021. Photos; Tolani Alli

President Muhammadu Buhari  presides over Federal Executive Council Meeting and Swears-In 5 Permanent Secretaries in Sta...
14/07/2021

President Muhammadu Buhari presides over Federal Executive Council Meeting and Swears-In 5 Permanent Secretaries in State House on 14th July 2021

PRESIDENT BUHARI HOSTS 9TH MEMBERS OF THE NATIONAL ASSEMBLY TO A PRESIDENTIAL DINNER. JULY 13TH 2021
14/07/2021

PRESIDENT BUHARI HOSTS 9TH MEMBERS OF THE NATIONAL ASSEMBLY TO A PRESIDENTIAL DINNER. JULY 13TH 2021

Address

Kaduna
Abuja
08030471966

Telephone

+2348030471966

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Agenda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to APC Agenda:

Share