07/09/2023
alhamdulillah sent bala muhanmad kauran bauchi yazauna nana magana akan yan uwansa dugurawa
domin kuwa yaji labarin akwai wasu yan daban da s**a dami yankinsa da dauki dai dai shine yayi nazari .yaduba idan har inbai taimakesuba toh wazai taimakesu yace xan allah ayi hakuri ayanzu karshsnsu yazo allah yamana maikyau ameen ya allah ////////