ARAMS General Enterprise

ARAMS General Enterprise Driven entrepreneur with a relentless pursuit of success.

27/05/2026
Muhimmancin Amfani da Maganin Ciyawa Kafin Ta Fito (Pre-Emergence Herbicide) ๐ŸŒฑ๐ŸšœAssalamu alaikum 'yan uwa manoma. Yau mun...
22/05/2026

Muhimmancin Amfani da Maganin Ciyawa Kafin Ta Fito (Pre-Emergence Herbicide) ๐ŸŒฑ๐Ÿšœ
Assalamu alaikum 'yan uwa manoma. Yau muna so mu tattauna kan daya daga cikin manyan dabarun noma na zamani da ke taimaka wa manomi samun amfanin gona mai yawa, wato amfani da maganin kashe ciyawa kafin ta fito (Pre-emergence Herbicide).
Maganin ciyawa na "Pre-emergence" shi ne wanda ake fesawa a gona nan take bayan an gama shuka, kafin irin da aka shuka ko kuma ciyawa su fara tsirowa daga kasa.Me ya sa amfani da shi yake da matukar muhimmanci?
1 - Hana Ciyawa Gasa da Shuka: Ciyawa tana rige-rige da shuka wajen shan taki, ruwa, da hasken rana. Idan aka yi amfani da wannan maganin, shuka tana fitowa tana samun dukkan abinci ba tare da wata ciyawa ta takura mata ba.Rage Wahalar Kwadago: Maimakon ka dinga biyan kudin nome ciyawa da hannu akai-akai, wannan maganin yana share maka gona tun daga farko, wanda hakan ke rage maka kashe kudi da wahala.

Kariya na Tsawon Lokaci: Yawancin wadannan magunguna suna zama a cikin kasa na tsawon makonni, suna hana ciyawar da ke karkashin kasa tsirowa, wanda hakan ke ba amfanin gonarka damar yin kwari sosai kafin wata ciyawa ta fara fitowa.
Hana Yaduwar Ciyawa: Ta hanyar kashe ciyawa tun tana iri, maganin yana rage yawan irin ciyawar da za ta zama a gonar a shekara mai zuwa.
Ana fesa magungunan ne nan take bayan shuka, ko kuma tsakanin kwana 1 zuwa 3 kafin shukar ta fito. Bayan haka maganin yana bukatar danyar kasa (lema) domin ya yi aiki yadda ya kamata. Sannan ya kamata a Koyaushe a sanya kayan kariya kamar takunkumin fuska da safar hannu yayin fesa magani. Manoma, yin amfani da maganin ciyawa kafin ta fito ba almubazzaranci ba ne, zuba jari ne da zai kawo maku alheri a karshen kaka!
Misalan Magungunan (Dangane da irin shuka):
Na Masara da dawa: Butachlor, Terbuthalyzine, Diuron etc
Na Shinkafa: Butachlor,
Na waken suya, gyada, gujiya, farin wake: Trifluralin, Clomazone, Metolachlor, pendimethalin etc
Hadin wake da dawa ko masara: Butachlor, Diuron, Pendimethalin

Ina fatan wannan bayani zai taimaka mana. Allah ya sa mu yi kakar alheri! ๐ŸŒพ๐Ÿ™

10/12/2025

You suppose to know this before Xmas as a Farmer

Allah ma ya ce tashi in taimake ka inji Hausawa
05/10/2025

Allah ma ya ce tashi in taimake ka inji Hausawa

Is this part of the problems facing your farm, we get an amazing   for you.
28/04/2025

Is this part of the problems facing your farm, we get an amazing for you.

20/03/2025

Allah ya karbi Ibadun mu

Assalamu alaikum wa rahmatullah Muna yi maku barka da shan ruwa
20/03/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah

Muna yi maku barka da shan ruwa

Ya ake ce ma irin wannan cutar a yankin ku?
17/03/2025

Ya ake ce ma irin wannan cutar a yankin ku?

You never used   to dress your Legumes' Seeds and still complain that you are not getting the expected  .If you don't kn...
13/02/2025

You never used to dress your Legumes' Seeds and still complain that you are not getting the expected .
If you don't know ask, ignorance is not an excuse my friend!

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ARAMS General Enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share