Hausa Updates

Hausa Updates Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Updates, Marketing Agency, Abuja.

25/08/2023
22/08/2023

YANDA ZAKU SAMU KUDI BA TARE DA KUN SAKA KO SISI BA.

Anyi Mining ɗin RENEC, mutanen da s**a shiga abin da wuri, s**ayi sa da kyau, sun samu Alkhairi sosai. Sannan har zuwa yau anayi musu albashi duk ranar Juma'a. Akwai waɗanda duk satin duniya sai sun samu sama da $100 da RENEC. Kuma sai an shekara biyar ana biyansu.

Anyi Mining ɗin CORE, mutanen da s**a shiga da wuri, sannan s**ayi abinda ya dace, sun samu Alkhairi sosai. Sannan duk wata anayi musu albashi.

Anyi Mining ɗin PI, mutane sun samu Alkhairi, indai kayi shi da gaske, sannan ka dace da yin KYC, ana siyarwa a kasuwar Black market, kuma na tabbata abinda zaka samu, yafi kuɗin Data da kuɗin wayar da kayi amfani dasu kayi Mining.☺️

Me zai hanaka yin wannan sabon mining na Avive wanda aka tabbatar da sahihancinsa?

Yan'uwa kada ku bari wannan damar ta wucheku, domin kuwa baka buqatar saka ko sisi kuma xaka samu alkhari mai tarin yawa idan har kayi haquri.

AVIVE WORLD:
Duk bayan awa ɗaya ake mining, idan ka*o kuma zaka bari sai bayan wasu awanni ko duk bayan 24hours, ba dai a*o ka haura 25hrs.

A yanzu haka ana mining ɗin coin ɗinsu VV sannan suna bayar da kyautar BTC kamar dai yadda CORE s**ayi.

Register su tana da sauƙi sosai:
1. Kayi register da Email ɗinka ta nan zasu tura maka da OTP ta Email ɗin saika ka ɗauko ka saka:

👉Click this link to register
https://m.avive.world/register/?vcode=w1gp40

- Proof Of Networking Protocol
If you missed and , do not miss

2. Shikenan saika sauke Application ɗinsu ta Website ɗin, kayi login, ka fara CLAIMING.

Idan ka danna link ɗin zai kaika inda zaka sanya Gmail ɗin ka da ganan sai ka taɓa Get Code zasu tura maka saƙo ta Gmail ɗin Naka seka je ka kwafo nambobin ka saka shi kenan ka kammala rijistarka, daga nan sai kayi downloading na APP ɗin kaci gaba da mining.

Idan kanayi ka dage, idan bakayi kada ka bari a barka baya.

Allah yasa mu dace🙏

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share