Mai Dala

Mai Dala Join us on a journey of innovation, strategy, and success in the digital realm.
(1)

18/08/2026

18/08/2026
03/08/2026

Shekaru 91 tana rayuwa ba tare da ta taɓa jin saƙon Musulunci ba. Yau kuma, yayin da take aikin gona, saƙon Musulunci ya isa gare ta. Tsawon shekaru 91 tana rayuwa cikin bautar gumaka da tsafi. Wannan yana tuna mana cewa abin da ya fi muhimmanci ba farkon rayuwa ba ne, kyakkyawan ƙarshe.

Allah Ya sa wannan ya zama sanadin shiryuwarta, kuma Ya azurta mu da ita da kyakkyawan ƙarshe (ḥusnul khātimah). Ameen.

Adam Ashaka da Baban Chinedu Allah ya biya ku da gidan aljannah 🤲


03/08/2026

Malamin da ya shiga siyasa a kayi kwaramniyar siyasar dashi yafi Malamin da ya zauna kan buzu yana wa 'Yan siyasa addu'a.

Dr. Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

17/07/2026

Adam Ashaka da Baban Chinedu ku cigaba da aikinku Allah yana tare da ku, zamu cigaba da yi muku addu’a Allah ya kareku da ga dukkan sharri.

~Mai dala

Adam Ashaka da Baban Chinedu ku cigaba da aikinku Allah yana tare da ku, zamu cigaba da yi muku addu’a Allah ya kareku d...
17/07/2026

Adam Ashaka da Baban Chinedu ku cigaba da aikinku Allah yana tare da ku, zamu cigaba da yi muku addu’a Allah ya kareku da ga dukkan sharri.

~Mai Dala

04/07/2026

Kullu nafsin za'iqatul maut

Address

Wuse II Abuja
Abuja
900001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Dala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share