22/10/2022
Tambaya Zuwa Ga Shuwagabannin Darikar Tijjaniya
Mun San Akwai Abinda Yake Lalata Sallah Kuma Muna Iya Gyarawa
Haka Zalika Akwai Abinda Zakayi Ya Lalata Ma Azumi Ka
Anan Tambayata Itace Manene Yake Lalata Maulidi
In Kuma Talala Ce Ya Za'ayi A Gyara ?
Daga Muhammad Ahmad Abubakar