28/11/2023
Assalamu Alaikum
Muna sanarda yan uwa matasa cewa zamuyi class a WhatsApp akan yadda zaka samu alkhairi wajen sana'ar aikin katin Zama dan kasa wato NATIONAL I'D CARD
A cikin wannan class wanda zamuyi zamu yi bayani akan abubuwan da s**a shafi NIN SOLUTION wato warware matsalolin katin Zama dan kasa
Wannan wata dama ce g masu amfani da wayar Android domin duka wannan aiki anyi shi ne da waya
Zakayi amfani da wayarka domin kayi abubuwa kamar haka
1-zaka koyi yadda ake cire original plastic I'D CARD cikin sauki
2-zaka koyi yadda ake nemo original slip n'a NATIONAL I'D CARD idan ya bata ko ya lalace
3 -zaka koyi Yadda ake gano bayanan NATIONAL I'D CARD ta hanyar amfani da phone number ko NIN ko kuma date of birth
4 zaka nemawa mutum bayanan shi wadanda yayi amfani da su lokacin yin NATIONAL I'D CARD Kamar date of birth ko phone number ko gari ko shiyarda yayi amfani da ita
Da sauran ayyuka da muke gudanarwa
Idan kana sha'awar shiga wannan class .
Ga Link Domin Yin Join 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/GizhFJAhECZENuOngXEmYc