Marketingbinz

Marketingbinz Bilari Trading hub. We offer a tip's for crypto currency.

An qirqir wannan dandamaline .Dankoyarda abunda yashafi kasuwanci na internet,musamman bangaren CRYPTO currency,💹ma daidaikun mutanen arewacin NIGERIA.

We move! 🏃💴. Again
06/05/2025

We move! 🏃💴. Again

11/06/2023

Kowa ya shirya akwae ranan tafiya,
ka shirya
ki shirya
Allah ya sa mu tafi Asa a.

12/10/2022

INA RUWANKA DANI
Inka ganni nadauko dako akai,babu ruwanka kayi,wuce warka,DA haka zanci abinci , mas,ud yafimu daraja,har ya mutu,dan dakone ,so kudaina samana girmankai kuna kaimu matsayinda Allah bai kaimuba kubari ayi addini,jama,a kumabari in munje channe,muke sa ran,[waizaa raaita samma naeeman wa mulkan kabiirah]
By the leader of salaf ,Nigeria
MHD Auwal Adam Albaniy Zaria

BinZuobaer

01/10/2022

BAYYANANR FITINTINU GUDA BIYU, ACIKIN AL UMMAR MUSULMI,

Fitan farko
__________
-1Happy maulidii
-2 happy Independence day

Addinine,?

Me ye za kuce game DA haka ??
Me Nene mafita ??
Wani mataki yakamata adauka ??
Kuma suwa zasu dau wannan matakin ??

Tabbas wadannan fitinun suntafi da yara da matasa domin zayyi wuya kaga dan shekar talati 30 zuwa arbain 40 nayin independent But ita kuma maulidi tsofaffine dakuma matasa DA yara banana, ina mafita,,
✍✍

14/09/2022

YAKAI DAN UWA ,DAN GOGORMAYAR RYW

Duk abinda kake son zamowa aduniya ,duk abunda yafi burge,ka

-kai me bin mata,kowa kagani kamata mgn
-Kai celebrity kuma bakada sana,a
-kai dan kallon qollo ne /KO me buga qollo
-kai dan bet nija (chacha)
-kai mawaqin zamanine
-kai maroqine asiyasa,mefadan qarya ,
-kai dan kasuwa me chin riba,
-kai dalibin ILIMINE naboko Zallah,
-Kai DALIBIN ILIMINE NA ADDINI NA AHALISSUNAH ,

TO KATSAYA KAYI NAZARI ,KADUBA WADANDA S**A FARAYIN ,IRIN ABUNDA,KAKESO KAIMA KAZAMA, SUDINMA,ME YE S**A SAMU WANI CI GABA NE S**A SAMU ARAYUWARSU,SUN SAMI ABUNDA SUKESO KOKUWA, TAFI KAFARA TUNANI. ,ALL AH YASA MUDACE

BINZUOBAER

Address

Bauchi State Alkaleri LGA
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Marketingbinz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Marketingbinz:

Share