Ayburra general enterprise

Ayburra general enterprise Internet marketing

05/03/2025

📢📢 RAMADAN GIVEAWAY 👇👇

YAU LAYI KYAUTA
Domin Samun Naka Ka Taho Da NIN Number ka Da kudin kati #200, domin More Wannan Garabasar
zata Kasance Daga Yau zuwa Ranar Juma'a...
Ku Hanzarta Domin Morewa Wannan Garabasa.

Ku kira wannan Number Domin Karin bayani (08084200000
(08085600000

Dokar zata fara aiki nan da makwanni biyu.Hakan na nufin in mutum ya tura Naira dubu 5000, za a chaje shi Naira 25. Haka...
07/05/2024

Dokar zata fara aiki nan da makwanni biyu.

Hakan na nufin in mutum ya tura Naira dubu 5000, za a chaje shi Naira 25. Haka zalika inka tura Naira dubu 50,000 za a chaje ka naira 250.

In Kuma miliyan daya zaka tura Banki zai cire Naira dubu 5000.

Yaya kuke kallan wannan al'amari?

Muna dakon ra'ayoyinku.

07/05/2024
BA MUTANE SUN ZURAWA GWAMNATI IDO BA, TO YANZU GA WANI SABON TSARI NA TATSAR MUTANE...Yanzu CBN Ta Umurci Bankuna Da Su ...
07/05/2024

BA MUTANE SUN ZURAWA GWAMNATI IDO BA, TO YANZU GA WANI SABON TSARI NA TATSAR MUTANE...

Yanzu CBN Ta Umurci Bankuna Da Su Cire Kashi 0.5% A Duk Wata Transifa Da Aka Yi A Banki Saboda Gudanar Da Tsaron Yanar Gizo. duka Lokacinda zaka tura kudin 10,000 za'a dauki 500 Naira charges

Haka zalika Idan zaka sanya kudi a asusun Bankinka Da s**a kai adadin 500k za'a chaje ka 2% wato duk ,500k zaka bayarda 10,000 idan kuma zaka sanya Miliyan daya (1,000,000) zaka bayarda 20,000

Sai kuma masu amfani da Corporate account zasu bayarda 3% idan zasu ajiye 3,000,0000 a cikin asusun Bankinsu wato kowace 3M zaka bayarda 90,000

SOME POWERFUL AFRICAN FEMALE WARRIORS/LEADERS IN HISTORY:   1. Amina of Zaria, Nigeria🇳🇬2. Yaa Asantewaa, Ghana🇬🇭3. Quee...
04/05/2024

SOME POWERFUL AFRICAN FEMALE WARRIORS/LEADERS IN HISTORY:

1. Amina of Zaria, Nigeria🇳🇬

2. Yaa Asantewaa, Ghana🇬🇭

3. Queen Amanirenas (Kush Kingdom)

4. Makeda, Queen of Sheba, Ethiopia 🇪🇹

5. Queen Kandake, Ethiopia🇪🇹

6. Queen Nefertiti, Egypt 🇪🇬

7. Queen Ranavalona I, Madagascar🇲🇬

8. Moremi,Ile - Ife, Nigeria🇳🇬

9. Queen Cleopatra, Egypt🇪🇬

10. Queen Nandi, South Africa 🇿🇦

11. Queen Muhumuza, Rwanda🇷🇼

12. Queen Nzinga Mbade Angola🇦🇴

13. Queen Idia (Benin 🇧🇯 Kingdom 1504 - 1550)

14. Muthoni Kirima (Mau Mau), Kenya 🇰🇪

15. Queen Manthatisi, South Africa 🇿🇦

His Grace News

Gwamnatin Buhari da ta shuɗe bata da Hannu A kalubalen da muke fuskanta A Halin Yanzu. -Inji Kashim Shettima,Mataimakin ...
04/05/2024

Gwamnatin Buhari da ta shuɗe bata da Hannu A kalubalen da muke fuskanta A Halin Yanzu.

-Inji Kashim Shettima,

Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya jaddada cewa Gwamnati mai ci zata dauki dukkan nauyin kalubalen da ta fuskanta tun bayan hawanta karagar mulki, ba tare da dora laifin a kan Gwamnatin da ta Gabata A ƙarƙashin jagorancin Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.

Da yake jawabi a taro na biyu na Tarihi na karni na 21, Mataimakin shugaban kasar ya bayyana irin wahalhalun da ke tattare da shugabanci a fagen siyasa a Najeriya a cikin matsalolin da ƙasar ke fuskanta.

Yace, “Mun ki da zargim Gwamnatin da ta gabata, Saboda shugabanci na bukatar jajircewa akoda Yaushe.”

“Kafin Mu hau kan karagar mulki, wani babban batu shi ne cire tallafin man fetur, wanda ya yi wa al’ummar kasa nauyi tsawon shekaru 20 zuwa 30. Mun fahimci wajibcin wannan shawarar da magabatanmu ya yanke, Ganin rashin isassun tanadin kasafin kudin tallafi.”

“Shekara ɗaya Gabannin wa’adin mu, bashin da ake bin Najeriya ya ƙaru zuwa kashi 111.18 cikin 100, Wanda hakan ya haifar da babbar barazana ga tattalin arziki.

"Dole ne mu yi watsi da tsarin Tallafin, ba tare da son rai ba, tare da la'akari da shi a matsayin mai ɗaci amma dole ne a haɗiye."

Fitaccen Dan Gwagwarmayar Kwankwasiyyar nan Khalifa Muhammad Sunusi Omalawo Gama ya ce Sanatan Kano ta tsakiya Alh. Rufa...
04/05/2024

Fitaccen Dan Gwagwarmayar Kwankwasiyyar nan Khalifa Muhammad Sunusi Omalawo Gama ya ce Sanatan Kano ta tsakiya Alh. Rufa’i Sani Hanga ya shafe tarihin duk wani Sanata, har Sen. Barau da tallafin Tukunya da Likkafani da ya bayar.

Sai dai ya roki Allah kar ya sa yana cikin wadanda za su amfana.

Me za ku ce?

Kotu ta hana  ƴan sanda k**a waɗanda s**a dakatar da shugaban APC na ƙasa Dr Abdullahi Umar Ganduje, daga jam'iyar tare ...
04/05/2024

Kotu ta hana ƴan sanda k**a waɗanda s**a dakatar da shugaban APC na ƙasa Dr Abdullahi Umar Ganduje, daga jam'iyar tare da bada umarnin a basu tsoro na musamman.

Address

BAKIN KASUWA BURRA
Bauchi
724

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayburra general enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ayburra general enterprise:

Share