Sabuwar Jahar Bauchi Ayau

Sabuwar Jahar Bauchi Ayau Sabuwar jahar bauchi ayau

23/05/2026

LAMARIN Adamu PhD DAGA ALLAH NE.
WANDA YAZO AYI DASHI WANDA YAQI ZUWA YANA GANI DA'AYI.

19/04/2026

DA DUMI-DUMI: Ɗan Gwamnan Bauchi Ya Tallafa Wa Matasa Da Naira Miliyan 30 Don Karfafawa Sana’o’in Su

Shamsuddeen bala Mohammad, ɗan Gwamnan Jihar Bauchi, ya raba tallafin kuɗi har Naira miliyan 30 ga matasa a ƙananan hukumomin Alkaleri, Kirfi da Toro domin karfafawa sana’o’insu.

An ruwaito cewa kowace ƙaramar hukuma ta samu Naira miliyan 10, a wani yunkuri na inganta rayuwar matasa da tallafa musu wajen dogaro da kai ta fuskar sana’a.

A cewarsa, tallafin wani ɓangare ne na nuna godiya ga matasan da s**a daɗe suna bai wa mahaifinsa, gwamnan jihar, gudummawa da goyon baya a fannoni daban-daban. Ya jaddada cewa ba za a manta da irin sadaukarwar da s**a nuna ba.

Shamsuddeen ya kara da cewa wannan tallafi na farko ne kawai, yana mai nuna cewa ana shirin ƙara faɗaɗa irin wannan shiri a nan gaba domin kara bunkasa tattalin arzikin matasa a jihar.

Wasu daga cikin matasan da s**a amfana sun bayyana jin daɗinsu, suna mai cewa tallafin zai taimaka matuƙa wajen bunƙasa sana’o’insu da inganta rayuwarsu.

06/03/2026

Indian refiners, whose supplies were stuck in the Gulf, have started buying Russian oil

06/03/2026

EFCC Arraigns ‘Serial Fraudster’ Titilayo Eboh Over Alleged N1.8Billion Forex Fraud In Lagos

Full story in comments section 👇🏽

06/03/2026

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabuwar Jahar Bauchi Ayau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share