09/01/2026
Bauchi @50 Celebration:
Zuwaga dukkan Illahirin Al’ummar Jahar Bauchi Muna Kira Gareku Amadadin Wanna Qungiya Mai Albarka Northern Youth Alliance For Peace And Development, Chewa Ta Shirya Wani Gagarumin Baje Koli Musamman Wa Yan Kasuwa Na Jahar Bauchi, Manya da Kananan Yan Kasuwa, Da masu kanana Sana’oi Don Suzo Su Talata Hajarsu Wa Mutanen Gari Don a Musu Chiniki.
Wanna Taro Zai Gudana ne A Babban Dakin Taro Na Event Center, Murtala Mohammed Way, Bauchi. A Ranar 5 da 6 ga wafatan biyu na wanna shekarar 2026.
Ga Chikakken Bayani A kasa, Gamasu Sha’awar Yin Hadaka, Tallafi, K**a Matsuguni Ko Neman Karin Bayani Zasu Iya Kiran Lambar Wayoyin Dasuke Kasa.
Sanarwa:
Hukumar Gudunarwa Na Grand Trade Fair Bauchi @50.