Kantin Rahusa Na Alhaji Adamu Maibulawus S/kasuwa

Kantin Rahusa Na Alhaji Adamu Maibulawus S/kasuwa Ku Hanzarta Zuwa Kantin Mu Domin Samun Rangome Da Abinda Kuke Buk'ata.

BARKAN MU DA AZUMI. Muna sanar da daukacin abokanan huldan mu cewa mun tanadar mu su da kala-kalan kayayyaki na bulawus,...
28/04/2021

BARKAN MU DA AZUMI.
Muna sanar da daukacin abokanan huldan mu cewa mun tanadar mu su da kala-kalan kayayyaki na bulawus,takalma harda ma kayan shafe-shafe cikin farashi mai rahusa don ribantuwa da wannan wata mai falala,kar de amanta lamban shagon c23,c24&c19.don neman qarin bayani ko what's app za a iya tuntuban mu a wannan nomba, 09066086009.
ALLAH ya karbi ibadun mu ya sa mu gama da duniya lafiya.

17/09/2020

Send a message to learn more

ALHAMDULILLAH Muna qara sanar da abokan huldan mu da cewa zasu samu kayayyakin mu cikin rahusa da rangwame INSHA'ALLAH.M...
17/09/2020

ALHAMDULILLAH
Muna qara sanar da abokan huldan mu da cewa zasu samu kayayyakin mu cikin rahusa da rangwame INSHA'ALLAH.
Muna murna da shigowa sabuwar shekara na 1442,ALLAH ya sada mu alkhairorin da ke ciki ya kuma tsare mu da sharrin da ke ciki.

Sai kun zo
07/07/2019

Sai kun zo

07/04/2019

Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jinqai,yabo Da Godiya Ya Tabbata Ma Allah Ubangijin Talikai,tsira Da Amincin Allah Su Tabbata Ga Shugaban Farko Da K'arshe Annabi Muhammadu Da Iyalen Gidan Sa Tsarkaka.Barkan Mu Da Wannan Lokaci,ALLAH Ya Sada Mu Da Alkhairin Da Cikin Wannan Rana Ya Kuma Tsare Mu Sharrin Da Ke Ciki.

Address

Bauchi

Opening Hours

Monday 07:00 - 20:00
Tuesday 07:00 - 20:00
Wednesday 07:00 - 20:00
Thursday 07:00 - 20:00
Friday 07:00 - 20:00
Saturday 07:00 - 20:00
Sunday 07:00 - 20:00

Telephone

+2348052569355

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kantin Rahusa Na Alhaji Adamu Maibulawus S/kasuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kantin Rahusa Na Alhaji Adamu Maibulawus S/kasuwa:

Share