Arewa youth hot update

Arewa youth hot update Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa youth hot update, Marketing Agency, Birnin-Kebbi.

24/07/2026
20/07/2026

🚨 GAGGAWA: Wasu jami'an Amurka sun ce: Iran ta inganta dabarunta na kauce wa tsarin kariyar makamai masu linzami na Amurka, ta hanyar amfani da makamai masu linzami da ke tafiya cikin matuƙar sauri (hypersonic) kuma masu iya sauya hanya a matakin ƙarshe na tafiyarsu kafin su bugi abin da aka nufa.

Sun kuma bayyana cewa akwai damuwa game da gagarumin ci gaban da Iran ta samu wajen ƙara daidaito da ingancin hare-haren makamai masu linzaminta.😍🔥

20/07/2026

SOJOJIN AMURKA KU GUDU DAGA GABAS TA TSAKIYA KO KU CIGABA DA FUSKANTAR BALA'I...

Malam Ebrahim Azizi babban mamba a Majalisar Dokokin Iran ya gargadi sojojin Amurka da kada su ɓata ko da daƙiƙa ɗaya wajen ficewa daga yankin gabas ta tsakiya yayin da Iran ke ƙara tsananta hare-haren ramuwar gayya kan wuraren da take ganin na maƙiyanta ne a faɗin yankin..

Azizi yace, da a ce sojojin Amurka sun fahimci ainihin abin da Jagoranmu Ayatollah Seyyed Mojtaba Khamenei yake nufi da kalmar (DARUSSAN DA BA ZA A TABA MANTAWA DASU BA) da ba za su ɓata ko da daƙiƙa guda ba kafin su tsere, amma da yake hankalinsu kadan ne hakan yasa har zuwa yau suke cigaba da zama a gabas ta tsakiya...

Sabon kalar harin da Iran ta fara yana daga cikin umarnin da jagora Ayatollah Mojtaba Khamenei ya bayar, inda dakarun Iran zasu kai farmaki kai tsaye na ramuwar gayya akan sojojin Amurka da kadarorinsu..

Ba zaku ɓuya ba, duk inda kuke muna kallonku, kowanne kalar motsi kukayi idanuwanmu akan ku suke...

Madallah...

20/07/2026

Karon Farko an Harba Hatsabibin makamin Sijjil zuwa Jordan.

An hango makamai masu linzami na Iran A sararin samaniyar Iraki.

An harba makaman masu linzamin ne domin kai hari kan sansanin sojojin Amurka da ke ƙasar Jordan.
Kar ku manta shi wannan makamin yana dauke da petrol hadi gas cikinsa idan ya tarwatse gas da petrol zai kona abukan gaba. shiyasa ake kiransa sijji

03/07/2026
🚨🚨💣💣💣 WHAT A MADNESSSSS!!! PORTUGAL WON A CRAZY GAME!!!!!!! CRISTIANO SAVED PORTUGAL!! 🇵🇹🇵🇹LAST MINUTE EQUALIZE DISALLOW...
03/07/2026

🚨🚨💣💣💣 WHAT A MADNESSSSS!!! PORTUGAL WON A CRAZY GAME!!!!!!! CRISTIANO SAVED PORTUGAL!! 🇵🇹🇵🇹

LAST MINUTE EQUALIZE DISALLOWED TO CROATIA!!!

02/07/2026

DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Tabbatar da Jagorancin Sanata David Mark a Jam'iyyar ADC

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta tabbatar da halascin jagorancin Sanata David Mark a matsayin shugaban jam'iyyar African Democratic Congress (ADC).

Mai shari'a Musa Liman ya yanke hukuncin ne a ranar Alhamis, inda ya yi watsi da karar da ɗan Majalisar Wakilai, Leke Abejide, ya shigar yana ƙalubalantar naɗin Sanata David Mark da kuma Rauf Aregbesola a matsayin shugaban ƙasa da sakataren ƙasa na jam'iyyar ADC.

Kotun ta bayyana cewa ƙarar ba ta da ingantaccen tushe na shari'a, saboda haka ta yi watsi da ita baki ɗaya, tare da tabbatar da halascin shugabancin Sanata David Mark da Rauf Aregbesola a jam'iyyar.

28/06/2026

AKWAI MATSALA: Yanzu haka Malam Adam Ashaka ya bayyana cewa matar shugaban kasa tana shirin daukar mataki a kansu Gameda nasara da suke samu wajan mu$luntar da ķiri$toci

Kamar yadda ya wallafa a shafinsa yace Ankai karar mu wajen matar Shugaban Kasa don a Hana mu da'awa da BIBLE An turamata videos din mu tace Suyi Hakuri Sai bayan Zabe Zata dau mataki a Kan Mu > ba Hujja Kenan

Jama'a ku tayasu da Addua

-Adam ashaka

Address

Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa youth hot update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share