Aminu Musa Nahuche

Aminu Musa Nahuche I'm Aminu Musa (Captaing loko) indigent of zamfara citizen of Nigeria my business is graphic designer

07/09/2025

'aduauniversitykatsina

07/09/2025


09/07/2025

Ina mutanen mu...

09/07/2025

Assalamu alaikum...

Albishirin ku yan uwa dalibai musamman masu karatu bangaren Physics, Mathematics, and Chemistry wannan page din zamu dinga shearing da rubuce-rubuce akan wadannan courses din gwargwadon abinda ni fahimta...

Duba da karancin malaman da muke dasu a wannan bangarorin insha'allahu zamu fara da abinda munka fahimta daga nan kuma zamu cigaba da neman ilimi daga manyan mu, malaman mu masana a wannan fannin...

Ina kira ga dalibbai musamman ma kannen mu dake secondary school da masu niyyar zuwa makarantar gaba kai harda wadanda zasu rubuta JAMB da kuyi fallowing din mu akan wannan kudurin namu tabbas insha'allahu zaku amfana...

Education is our future our future is here...

To Learn and to Save...
01/05/2025

To Learn and to Save...

🤔🤔🤔...
01/05/2025

🤔🤔🤔...

Discipline is the ability to choose what you want most over what you want now...
01/05/2025

Discipline is the ability to choose what you want most over what you want now...

1_5_2025....84 Division battalions idan anjimu shiru to ayi mana uzuri muna gidan gyara hali na Malam Umaru Musa Yar'adu...
01/05/2025

1_5_2025....

84 Division battalions idan anjimu shiru to ayi mana uzuri muna gidan gyara hali na Malam Umaru Musa Yar'adua dake Katsina...

Prestige University...

Address

Zamfara
Bungudu

Opening Hours

Monday 08:00 - 21:00
Tuesday 08:00 - 21:00
Wednesday 08:00 - 21:00
Thursday 08:00 - 21:00
Friday 08:00 - 19:00

Telephone

+2349038121981

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu Musa Nahuche posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share