YOBE MEDIA

YOBE MEDIA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from YOBE MEDIA, Social Media Agency, Hausari ward damaturu, Damaturu.

Sabunta Aiki na  27 Augusta  Stadium, na  Damaturu na tafiya tsaf dan gani ci gaban jahar Karƙashin gwamnatin Hon Dr Mai...
02/12/2025

Sabunta Aiki na 27 Augusta Stadium, na Damaturu na tafiya tsaf dan gani ci gaban jahar Karƙashin gwamnatin Hon Dr Mai Mala

Singer Burna Boy dines with business mogul Aliko Dangote for iftar in his home.
05/03/2025

Singer Burna Boy dines with business mogul Aliko Dangote for iftar in his home.

Take this
25/02/2025

Take this

SANARWA ZUWA GA MASU NEMAN SHIGA AIKIN 'YAN SANDA.Hukumar kula da aikin 'yan sanda na Kasa (POLICE SERVICE COMMISSION) k...
22/02/2025

SANARWA ZUWA GA MASU NEMAN SHIGA AIKIN 'YAN SANDA.

Hukumar kula da aikin 'yan sanda na Kasa (POLICE SERVICE COMMISSION) karkashin jagorancin DIG Hashimu Argungu (mai ritaya), tare da hadin gwiwar rundinar 'yan sandan Nigeria karkashin jagorancin IGP Kayode zasu debi sabbin kuratan 'yan sanda

Kamar yadda sanarwa yazo, wannan karon babu batun cike takardan neman shiga aikin 'yan sanda saboda karancin lokaci, za'a deba ne daga cikin wadanda s**a taba neman shiga aikin har s**a rubuta jarabawa na Computer Based Tests (CBT) a ranar 5 da 6 na watan March shekarar 2024 amma basu kai ga nasaran samun aikin ba, to daga cikinsu za'a diba

A yanzu ana bukatar su shiga cikin wannan website din da za'a bude zuwa nan da karfe 12 na ranar yau 22 ga watan Janairu 2025👇
https://apply.policerecruitment.gov.ng

Wanda ya ga sunansa sai yayi printing invitation slip zuwa gurin da za'ayi gwajin lafiya wato (medical screening) a Police Hospitals dake Zonal Headquarters guda 17 a fadin tarayyar Nigeria

Za'a fara medical screening nan da kwanaki hudu wato ranar 26 ga watan Janairu 2025 sannan a kammala zuwa ranar 12-3-2025, wanda bai samu yayi ba shikenan ya wuce shi
Ku taimaka wajen isar da wannan sakon saboda ya isa ga 'yan uwa musamman na kauyuka
Allah Ya bawa mai rabo sa'a

Signed
Yahaya bukar
(Media professional)
22/02/2025

Address

Hausari Ward Damaturu
Damaturu

Telephone

+2349045789431

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to YOBE MEDIA:

Share