Abubakar Mai Kusa Daura

Abubakar Mai Kusa Daura Allah Tabbatar Mana Da Al-kairi Allah Bamu Ikon Yada Al-kairi A Wan'nan Kafa Tamu Ta Sadarwa.

Alhajin Allah.
24/12/2025

Alhajin Allah.

Hakika Rayuwa Tayi Al-barka, Duniya Ta Amfana Da Maulana Sheikh, Tabbas Anyi Babban Rashi.Alhamdulillah Alhamdulillah Al...
27/11/2025

Hakika Rayuwa Tayi Al-barka, Duniya Ta Amfana Da Maulana Sheikh, Tabbas Anyi Babban Rashi.

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah.

Muta Fanni'nan Ankoma Kogi Ya Kafe, Tassakar Ilimi Ta Raunan, Zukata Sun Sosu, Bacci Ya Gagari Mazaje, Kuka Ya Yawaita, Muna Cikin Yanayin Kadaici Da Dimautuwa.

lisanul Faidha Antafi, Dattijon Arziki Mai Roku Da Qur'ani Da Sunnar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam.

Muda Allah Sai Gdy 😭😭😭😭.

Allah Kara Kusantaka Ga Masoyin Mu Shugaba Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam.

Ya Hayyu Ya Qayyumu Allah Kadubi Yanayin Da Al-ummar Manzon Ka Sallallahu Alaihi Wa'alihi Wasallam Suke Ciki, Allah Kakara Yalwatamu Da Ire-iren Maulana Sheikh.

27/11/2025
Allah Ghalib 🇳🇬🇳🇪🇩🇿
Abubakar Sani Ahmad Mai Kusa Daura.

Maulana Shekul Islam Sahibul Faidati, Soyayyar Shi Da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam Tasa Muke Kaunar ...
03/04/2024

Maulana Shekul Islam Sahibul Faidati, Soyayyar Shi Da Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam Tasa Muke Kaunar Shi, Muka Narke A Cikin Shi.

Mun Gode Shehu.

03/04/2024
✍️Abubakar Sani Ahmed Mai Kusa Daura.

01/04/2024

Allah Dan Sirrin Dake Cikin Fatiha Da Bismillah, Ka Sanya Hijabi Tsakaninmu Da Talauci Da Kasƙanci, Duniya Da Lahira. 🙏👏

01/04/2024

Ba Ai Kamar Shiba Kuma Baza Ai Ba, Masoyin Allah Kuma Masoyin Mu S.a.w🙏.

Tabbas Idan Allah Ya Datar Da Wan'nan Baiwar Allah Da Miji Nagari Zamuyi Al-fahari Da Hakan.Al'umma Bawai Sai Wanda Ya M...
31/03/2024

Tabbas Idan Allah Ya Datar Da Wan'nan Baiwar Allah Da Miji Nagari Zamuyi Al-fahari Da Hakan.

Al'umma Bawai Sai Wanda Ya Musulun Taba Wanda Yake Dama Chan Musulmi Ne Zai Iya Auren Ta.

Ina Addu'ar Allah Baki Miji Nagari Siyama Daura.

31/03/2024

Duk Wanda Mahaifiyar Sa Take Raye, Allah Ya Bashi Ikon kyautata Mata…🤲🏾🤲🏾

Wanda Ya Zage Mu, Da Wanda Ya Aibata Mu, Da Wanda Ya Chuce Mu Duk Mun Yafewa Kowa.Allah Yafe Mana Kura-kuran Mu Baki Day...
31/03/2024

Wanda Ya Zage Mu, Da Wanda Ya Aibata Mu, Da Wanda Ya Chuce Mu Duk Mun Yafewa Kowa.

Allah Yafe Mana Kura-kuran Mu Baki Daya Al-barkacin Annabin Rahama Sallallahu Alaihi Wasallam.

Bama Fatan Mu Tsaya Da Kowa A Gaban Allah Domun Shari'a.

Allah Ka Kara Mana Kaunar Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallam.

31/03/2024
✍️Abubakar Sani Ahmed Mai Kusa Daura 🙏

31/03/2024

Allah Dan Al-farmar Shugaba S.a.w, Kada Ka Jarabcemu Da Haihuwar Wanda Baya Ganin Girman Shugaba S.a.w Ko Samun Cikin Shi.

31/03/2024

Allah Duk Mai Son Annabi S.a.w Kayi Mai Lamunin Ganin Daren Lailatul QADARI Ameen Summa Ameen.

31/03/2024

Ɗa nagari na amfanar da iyayensa tun a duniya kuma sababi ne na rage wahalar kabari sa'annan kuma mai ceto ne ranar al-ƙiyama!

Alhamdu Lillah !!!.Yau Assabar 20 Ga Watan Ramadan Hijira 1445, A Rana Irin Ta Yau Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Ali...
30/03/2024

Alhamdu Lillah !!!.

Yau Assabar 20 Ga Watan Ramadan Hijira 1445,
A Rana Irin Ta Yau Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam, Yayi Fathu Makka Allah Qara Mata Daukaka.

Ya Fita Da Sahabbai Sama Da Dubu Goma Sha Zuwa Sha Biyu, Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam.

Allah Munyi Tawassuli Da Wan'nan Ranar Da Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallam Da Sahabbai Da S**a Rakashi.

Allah Sakawa Maulana Sheikh Dr Goni Muneer Da Al-kairi Allah Ja Kwananku Allah Wan'nan Jagora Kayi Masa Tsari Da Kariyar Da Kayiwa Al-qur'ani.

30/03/2024
✍️ Sheikh Muntaka Lawal Baharu Daura.

✍️ Copied Abubakar Sani Ahmed Mai Kusa Daura.

Address

Bakin Masallaci Daura
Daura
03

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Mai Kusa Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abubakar Mai Kusa Daura:

Share