Dawanau International Grains Market

Dawanau International Grains Market Welcome to the most largest grains market in Africa mainly, specialized on all kinds of agricultural products.

11/02/2025

We have All types of Grains at Affordable price In Dawanau international Grains market kana Nigeria.

TATTAUNAWA: Kasuwar Dawanau ce ma'aunin gane alamomin tsadar abinci da yunwa nan gaba a Arewa - Shugaban Kasuwan Dawanau...
11/08/2021

TATTAUNAWA: Kasuwar Dawanau ce ma'aunin gane alamomin tsadar abinci da yunwa nan gaba a Arewa - Shugaban Kasuwan Dawanau, Sani Ƙwa
--------------------------

" Kusan kashi 80 bisa 100 na tallafin noma da gwamanti ke bayarwa, ba ga manoman asali ya ke tafiya ba. Shi ya sa ake ganin gwamnati na ƙoƙari amma kuma ba a ganin wadatar abincin. Kuma kullum sai ƙara tsada ya ke yi, maimakon a samu sauƙi.

Ƙananan Hukumomi sun san manoma na asali, kuma su na da rekod ɗin su. Amma duk inda ka ji ƙungiyar masu noma kaza-da-kaza, to yawanci a nan ake samun matsala. Kuma da yawan waɗanda ake bai wa bashin ba noman su ke yi da kuɗin ba. Sannan kuma akan jefa siyasa a cikin lamarin.

Karanta nan:

Ƙananan Hukumomi sun san manoma na asali, kuma su na da rekod ɗin su. Amma duk inda ka ji ƙungiyar masu noma kasa-da-ƙasa

10/08/2021

Ƙananan Hukumomi sun san manoma na asali, kuma su na da rekod ɗin su. Amma duk inda ka ji ƙungiyar masu noma kasa-da-ƙasa

Kindly connect with us on Youtube by clicking on the link below, don't forget to subscribe.Thanks
02/09/2020

Kindly connect with us on Youtube by clicking on the link below, don't forget to subscribe.
Thanks


🎧 Follow our Youtube Channel:
01/09/2020

🎧 Follow our Youtube Channel:

Welcome to the most largest grains market in Africa mainly, specialized on all kinds of agricultural products. You see the resilience and joy on the people’s...

New sesame seed is loading..........at Dawanau international Grains market
27/08/2020

New sesame seed is loading..........at Dawanau international Grains market

The Grains market
20/08/2020

The Grains market

Address

Katsina Road, Kano Dawakin Tofa Kano
Dawakin Tofa
700252

Opening Hours

Monday 06:00 - 20:00
Tuesday 06:00 - 20:00
Wednesday 06:00 - 20:00
Thursday 06:00 - 20:00
Friday 06:00 - 20:00
Saturday 06:00 - 20:00
Sunday 06:00 - 20:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dawanau International Grains Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dawanau International Grains Market:

Share