Salisu Abdullahi

Salisu Abdullahi Always be gratefull 🙏 ❤️

24/08/2026

Allahumma amin...

20/08/2026

“Ya Ubangijinmu! Ka ba mu kyakkyawa a duniya, da kyakkyawa a Lahira, kuma Ka tsare mu daga azabar Wuta.” 🤲

Yar Najeriya Tazo Ta Daya A Musabaƙar Alƙur’ani Ta Duniya Bangaren Tafsiri Maryam Ibrahim Dan’azumi daga Jihar Gombe ta ...
19/08/2026

Yar Najeriya Tazo Ta Daya A Musabaƙar Alƙur’ani Ta Duniya Bangaren Tafsiri

Maryam Ibrahim Dan’azumi daga Jihar Gombe ta zo ta ɗaya a sashen Tafsiri na mata a gasar Musabaƙar Alƙur’ani ta Duniya karo na 46 da ake gudanarwa a Masarautar Saudiyya.

Wannan babbar nasara ce ba ga Maryam kaÉ—ai ba, har ma da Jihar Gombe da Najeriya baki É—aya.

Maryam tana cikin ƴan Najeriya huɗu da s**a wakilci ƙasar a wannan gagarumar musabaƙa, tare da Hafsa Muhammad Sada daga Jihar Kano, Abdullahi Asil daga Zamfara da Abdulmalik Muhammad Inuwa daga Taraba.

Muna taya Malama Maryam Ibrahim Dan’azumi murna bisa wannan gagarumar nasara. Allah Ya ƙara mata ilimi, basira da ɗaukaka, Ya sanya Alƙur’ani hujja a gare ta, kuma Ya ƙara ɗaukaka Najeriya.

Muna Taya murna Gombe
Muna Taya murna Najeriya
Muna Taya murna Maryam

19/08/2026

Together we are..

18/08/2026

Hukumar zabe ....

12/08/2026

Look at the Queen......

11/08/2026

Muhammadur Rasulullah
S.A.W

07/08/2026

Friday....

Address

Sabuwar Maranjuwa
Dutse
720101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salisu Abdullahi:

Shortcuts

Share