S Smaz

S Smaz I open this page to let people see my advert and product uploard to the page
You may buy via this page and send the money

06/02/2024

~>Muhammad, is my first son. Duk sanda yaci abinci ya koshi yaji dadi, sai yace dani, Papa, when I grow up you would tell me the secret to choosing a good wife. He sees that his mummy is good and we always appreciate her.

Yanzu is not the right time to discuss marriage with the 8 year old Muhammad, but ina so na amsa wannan tambayar saboda matasa masu shirin yin aure sannan kuma idan bankai lokacin ba, Muhammad zai iya karanta wannan rubutun. Muje zuwa:

Yadda ake zabar mace ta gari shine: Da farko abin tushe yake samu. Idan iyaye na gari ne, to bakada damuwa, domin zasu tsaya sosai wajen ganin ka samu mata ta gari. To amma wani sirri da ba kowa ya sani ba shine. Ita mata ta gari ko miji na gari iyaye ne suke roka maka tun kana yaro, tun ma baka san kanka ba. Haka iyayen mu su kai mana. Tun muna yara ake ce mana "Allah ya baku mata nagari". Wannan ita ce nasara ta farko. Don haka idan kana da iyaye a raye, ka ce musu su rika maka adduar Mata tagari domin babu hijabi tsakanin adduar iyaye da Ubangiji.

Na biyu kuma shine, Ka zama nagari:
Nagari ne kadai yake iya gane mace tagari. Idan kai shashasha ne, dan sharholiya ne da iskanci, kuma kana bin mutanen banza, toh ba ta yadda zaka iya gane mace tagari. Yazo a cikin suratul Nur aya ta 3,inda Allah yake cewa mutumin banza baya aure sai daga macen banza, hakanan macen banza bata aure sai daga namijin banza. Don haka idan kana son mace tagari, kai ma sai ka zama na gari.

Na uku, zabi mace daga gida nagari:
Gida na gari baya buya, kowa ya sani. Ance ido ba mudu ba yasan kima. Don't underestimate that statement. Kaje Unguwa ka tambaya, indai gidan su mutanen kirki ne za'a gaya maka. Kuma tun daga inda ka fara magana da yarinya zaka gane gidan su wane irin gidane. Shaida ta farko itace, yar mutanen kirki baza ta fara tsayawa da kai ba sai ka nemi izinin mahaifin ta. Sannan a yanayin shigarta da maganar ta da kallo, da mu'amalar ta, tun anan zaka gane ita yar wane irin gida ce. Kamar yadda za kayi bincike akanta, haka za k

13/06/2023

Assalamu Alaikum

AlhamdulillahIna Taya Yan Uwa Musulmai Munar Shigowar Wata RamadanAllah Ubangiji Ya bamu Ikon Azumtarsa Ya Karbi Ibadun ...
22/03/2023

Alhamdulillah
Ina Taya Yan Uwa Musulmai Munar Shigowar Wata Ramadan

Allah Ubangiji Ya bamu Ikon Azumtarsa Ya Karbi Ibadun Mu da Zamu Gudanar Acikinsa.

Allah Ya yi Riko da Hannayen Shugabannin Mu.
Allah Ubangiji Ya zaunar da Kasar mu Lafiya.
Allah ya daukaka Musulunci da Musulmai.

*Sulaiman Idris ( Abu Usman)*

Data Available
29/01/2023

Data Available

Innalillahi wa Inna ilaih rajiun, Allah ya jikanka yasa kaje a sa'a, ya Albarkaci abinda ka bari.      Hakika munyi Rash...
09/10/2021

Innalillahi wa Inna ilaih rajiun,
Allah ya jikanka yasa kaje a sa'a, ya Albarkaci abinda ka bari. Hakika munyi Rashin Jagora, Uba Allah Ubangiji ya gafarta masa, ya kyautata bayansa.
ALHAJI ABBA BOSS
BOSS DIN SUNNAH

Address

Ekpoma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when S Smaz posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share