Comrd Bilyaminu Dahiru

Comrd Bilyaminu Dahiru I BILYAMINU DAHIRU ALWAYS KNOWN AS 001,RAFIN-IWA SON, HUKPOLY PRODUCT INDIGENT, OF SABUWA L.G KATSINA

YOUTH O'CLOCK*Comrade Mas’ud Babangida Bindawa Ya Sayi Tikitin Shedar Tsayawa Takarar Mataimakin Shugabancin Kungiyar Ma...
16/01/2025

YOUTH O'CLOCK*

Comrade Mas’ud Babangida Bindawa Ya Sayi Tikitin Shedar Tsayawa Takarar Mataimakin Shugabancin Kungiyar Matasa Ta Kasa Reshen Jihar Katsina Na Shiyyar Daura

A ranar Laraba 15 ga watan Janairu 2025, Comrade Mai Nasara yasamu nasarar sayen tikitin tsayawa takarar mataimakin Shugabancin Kungiyar ta kasa reshan jihar Katsina mai wakiltar shiyyar Daura kamar yadda doka ta tanadar.

Kamar yadda Kwamitin dazai gudanar da zaben kungiyar matasan (NYCN) s**a fara sayar da tikitin shedar tsayawa takarar shugabancin kungiyar tare da sauran kujerun.

A bayanansa ya bayyana cewa matukar yasamu wannan kujera zai matukar kokari da jajircewa wajen ganin an taimaki matasan shiyyar daura dama jihar Katsina baki daya.

Sanarwa daga Campaign team

14/01/2025
NEW STOCKS IS AVAILABLE IN AFFORDABLE PRICEFOR ORDER CALL OR CHAT ON THIS CONTACT:-08036639801
13/01/2025

NEW STOCKS IS AVAILABLE IN AFFORDABLE PRICE
FOR ORDER CALL OR CHAT ON THIS CONTACT:-08036639801

20/05/2024

Join 1 million users mining Otara tokens and get 70% revenue shared from Imota. Download Imota on iOS and Android today!

Address

Unguwar Wanzamai
Funtua

Opening Hours

Monday 07:00 - 23:00
Tuesday 07:00 - 23:00
Wednesday 07:00 - 23:00
Thursday 07:00 - 23:00
Friday 07:00 - 23:00
Saturday 07:00 - 23:00
Sunday 07:00 - 23:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Bilyaminu Dahiru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share