GMT Digital Media

GMT Digital Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GMT Digital Media, Social Media Agency, Gaya local government, Gaya.

GMT GO AGAIN 2027
18/02/2026

GMT GO AGAIN 2027

14/02/2026

Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda Yana Ta Ruwan Babura
GMT Go Again 2027

Mai Girma Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Albasu/Gaya/Ajingi a zauren majalisar Tarayya Hon. Dr. Gh...
13/02/2026

Mai Girma Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Albasu/Gaya/Ajingi a zauren majalisar Tarayya Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda ya jagoranci zama na musamman da jagororin Jam'iyyar NNPP da muka moka APC dana APC na karamar hukumar Ajingi wanda aka tattauna abubuwa masu mahimmanci. Daga cikin mutanen da s**a samu halartar wannan taro sun hada da:

1. Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani Member House of Reps.
2. Hon. Tini Lawan Ajingi Member State of Assembly
3. Hon Dr. Abdulhadi Chula Chairman Ajingi LG
4. Hon. Abdul'aziz Gafasa. Former Speaker Kano State Assembly
5. Hon. Murtala Uba Muhd Former Chairman Ajingi LG
6. Hon Hamisu Abdulhamid
7. Hon Ashiru Jafar Kunkurawa
8. Alh. Adamu Maibmai
9. Alh. Manu Sharada
10. Alh. Garba Uba Danbayye
11. Alh. Sa'idu Madaki
12. Alh Ahmadu Randa
13. Hon. Aliko Chula
14. Hon Sa'adu Jibril Toranke
15. Hon. Dalhatu Yunusa
16. Alh Kasim Yunusa Gulya

Da dai sauransu

ALBASU CAUCUS MEETING WITH APC💥💥💥Zababben Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin GAYA AJINGI ALBASU. Hon....
07/02/2026

ALBASU CAUCUS MEETING WITH APC💥💥💥

Zababben Dan Majalissar Tarayya Mai wakiltar Kananan Hukumomin GAYA AJINGI ALBASU. Hon. Dr. Ghali Mustapha ya Kasance tare da Dukkanin Jagororin Karamar Hukumar ALBASU na Jam'iyyar APC a bisa umarnin Mai Girma GWAMNA Abba Kabir Yusuf.

Bari mu Jaddada Akida 💪Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda 2027 Go Again
03/02/2026

Bari mu Jaddada Akida 💪
Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda 2027 Go Again

Mai Girma Dan Majalisar Albasu/Gaya/Ajjngi Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani ya bada umarnin Gina rijiyoyi masu amfani da ...
24/01/2026

Mai Girma Dan Majalisar Albasu/Gaya/Ajjngi Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani ya bada umarnin Gina rijiyoyi masu amfani da hasken a wannan garuruwa dake kanana hukumomin mu na Albasu/Gaya/Ajingi. Allah ya saka masa da alkhairi.

*ALBASU LGA*
1. Chamarana in Duja Ward 07033579003
2. Jigar in Albasu Ward. 07019313791

*AJINGI LGA*

1. Karambai Digawa in Gafasa Ward. 07012456490
2. Kanwa in Dundun Ward. 0708 289 6711
3. Ajingi Ward. 08036295168

*GAYA LGA*

1. Matsawar in Kazurawa Ward. 07033579003
2. Kurta in Maimakawa Ward. 07039237677
3. Amarawa in Widilawa Ward. 07039237677

A Daren jiya kenan inda Zababben Dan Majalissar Tarayya na GAYA AJINGI ALBASU. Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda tar...
01/01/2026

A Daren jiya kenan inda Zababben Dan Majalissar Tarayya na GAYA AJINGI ALBASU. Hon. Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda tare da Takwarorinsa s**a gana da Zababben Gwamnan Jihar KANO Abba Kabir Yusuf a fadar Gwamnatin Jihar. Inda daga bisani s**a rakashi zuwa filin MAHAHA Don Gudanar da murnar bikin sabuwar shekara.

Zaɓaɓɓen Ɗan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Hukumomin Gaya Ajingi Da Albasu Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani Ya C...
25/12/2025

Zaɓaɓɓen Ɗan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Ƙananan Hukumomin Gaya Ajingi Da Albasu Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani Ya Cika Alƙawari Na Baiwa Ƙungiyar Ɗalibai Ta Ƙaramar Hukumar Gaya Naira Dubu Ɗari Biyar ₦500,000 Bayan Siyan Calendar Guda 5 Da Ambassador Lawan Sofe Gaya Yayi Awajan Taron Ƙungiyar Da Ya Gudana Ranar Lahadi Da Ta Gabata.

Amadadin Engr. Alhaji Aminu Idris Ogan Ɓoye Gaya na mika Ƙattin Gayyatar Ɗaurin Auren Ƙanin sa ga Jagorori, Shugabannin ...
25/12/2025

Amadadin Engr. Alhaji Aminu Idris Ogan Ɓoye Gaya na mika Ƙattin Gayyatar Ɗaurin Auren Ƙanin sa ga Jagorori, Shugabannin Jam'iyya na Local Government, Mazaɓu, Kungiyoyin Ƙwankwasiyya, da Magoya baya na Ƙaramar Hukumar Gaya .👇👇

Barka da juma'a Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani Allah ya maimata maka kujerar ka albarkacin wannan rana ta juma’a
19/12/2025

Barka da juma'a Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani Allah ya maimata maka kujerar ka albarkacin wannan rana ta juma’a

16/12/2025

Dr. Hon Dr. Ghali Mustapha Tijjani zamuyi a karo na biyu ✌️

15/12/2025

Dan Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Gaya, Ajingi da Albasu Dr. Ghali Mustapha Tijjani Panda Bisa Sahalewar Hon. Usman Adamu Gaya ya sadaukar da bayar da makaranta ga malaman da aka sadaukarwa da ita domin gudanar da karatu.

Address

Gaya Local Government
Gaya

Telephone

+2347069158993

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GMT Digital Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share