MurjisCreatives

MurjisCreatives I help women start & grow online businesses
Social media | Design | Planner
Mentorship DM to Register

05/06/2026
04/06/2026

Akwai matasa masu tarin basira da talent a bangaren creativity…
Masu iya graphic design, video editing, photography, content creation da sauran digital skills…

Amma mafi yawan su suna rasa damar da zasu bunkasa saboda rashin support, mentorship, kayan aiki ko kuma wanda zai yarda dasu.

Shi yasa muka kirkiro Murjis Talent Support Initiative wata kafa da aka gina domin taimakawa matasa masu creative minds su samu dama, jagoranci, da tallafin da zasu taimaka musu su girma.

Ta karkashin Programme dinmu mai suna Dream To Reality, zamu baiwa creatives damar:
Su bayyana kansu
Su fadi burinsu
Su nuna skills dinsu
Kuma su samu mentors, supporters da opportunities daga community.

Ba kawai programme bane…
Movement ne na gina future, tallafawa talent, da juya mafarki zuwa gaskiya.

We believe cewa:
Talent kadai bai isa be mutum yana bukatar support, dama da community.

Idan kai creative ne, ko kana da burin shiga creative industry wannan platform naka ne.

Mentorship
Skill Development
Creative Community
Growth Opportunities

Murjis Talent Support Initiative
Turning Dreams Into Reality.

follow
https://vt.tiktok.com/ZSQJKdUUK/

Kuyi following wannan platform
04/06/2026

Kuyi following wannan platform

Watch, follow, and discover more trending content.

02/06/2026

11/05/2026

Murjis ba kawai creative director bace, dayawan lokuta Ina aikine amatsayin coordinator na wasu programmea ko organiser duka wannan ma yanada daga cikin creativity.

09/05/2026

Address

Gombe
760251

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MurjisCreatives posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share