19/04/2026
John Arum Azi
Wani matashi daga jami'ar Jos da akayi garkuwa dashi
Bayan an nema masa taimakon al'umma, da ƙyar aka haɗa gudunmawar naira miliyan 5 domin biyan kuɗin fansar sa
Bayan an kai musu kuɗi 5 million, yan bindigar sunce suna bibiye da duk abunda ke faruwa a social media musamman facebook tare da ganin duk irin gudunmawar da mutane ke bayarwa
Saboda haka yanzu sai an sake kawo miliyan 50 sannan zasu sake shi.
Hooudoou gombe