MTM CYBER CAFE

MTM CYBER CAFE Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MTM CYBER CAFE, Internet Marketing Service, BAUCHI MOTO PARK GOMBE, Gombe.

Ga Abubuwan Da Ake Bukata ka Tanada a Duk Abinda za'a Cika Maka a Cikin Wadannan 1. Nigeria Immigration Service (NIS)2. ...
14/07/2025

Ga Abubuwan Da Ake Bukata ka Tanada a Duk Abinda za'a Cika Maka a Cikin Wadannan

1. Nigeria Immigration Service (NIS)

2. Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC)

3. Federal Fire Service (FedFire)

4. Nigerian Correctional Service (Prison)



Ku tabbata kun shirya tun yanzu:

✅ Original & photocopy na takardunku

✅ NIN (daidai da sunan da ke takardunku)

✅ First School Leaving Certificate

✅ Local Govt Certificate

✅ Birth Certificate/Declaration of Age

✅ Passport Photo

✅ WAEC/NECO/BSc/HND da sauransu

Kowwa yasan tsayinsa da fadin kirji kar tsayin Maza yagaza 1.65 mata kuma 1.60 fadin kirji kuma karya gaza 0.87

Shigo WhatsApp Group Ɗinmu Domin A Cike Maka

https://chat.whatsapp.com/EYJ9XIdb7wkJfjAr5Id7V4?mode=ac_t

Hukumar CDCFIB wanda ta haɗa da civil defence immigration correctional da fire service, zasu fara diban sabbin ma aikata...
14/07/2025

Hukumar CDCFIB wanda ta haɗa da civil defence immigration correctional da fire service, zasu fara diban sabbin ma aikata a wannan shekaran Yau damusalin karfe shabiyu nadare

Soda haka ake cira da duk mai sha awar wannan aiki kuma ya cike ƙa idogin da ake buƙata da su nemi wannan aiki tahanyar shiga portal din su domin apply

Ga matakan aiki da akedasu (position)

Category A: SUPERINTENDENT CADRE

I.SI conpass shine wanda suke da kwarewa akan fannin lafia wato doctors kuma sun gama NYSC ɗinsu wanda s**a karanci MBBS kenan

II.DSI conpass: shikuma wannan wanda s**a karinci sanin magun guna wato pharmacist kuma s**a gama NYSC ɗinsu

III.ASI conpass o8 shikuma shine wanda duk wani mai degree koh HND wasu fanni daban k**an computer science, physics, history da sauransu zasu cika

Category B INSPECTOR CADRE

Sukuma wanna sune na masu NCE da kuma diploma koh Advance NABTEB

Category C ASSISTANT CADRE

I.Immigration Assistant iii compass shikuma idan kanada GCE koh NECO da sauransu wato wanda s**a gama secondary school kuma sukeda credit guda huɗu 4 kada ya wuce zama biyu

II.Immigration Assistant iii conpass o3 shikuma wannan shine na masu trade certificate a driving koh mechanic kuma suma ya kasance sun gama secondary school wato SSCE

Yadda zaka nemi aikin abangaren Immigration service

Da farko zaka shiga wannan link din https://recruitment.cdcfb.gov.ng domin cikewa saidai k**ar yadda muka faɗa a baya sai ran Monday za abuɗe portal din kuma za arufene bayan sati biyu da buɗewa wato karshen wata kenan zai k**a insha Allah
Abubuwan da ake buƙata yayin cikewa

1.Dole ya kasance kaiɗan Nigeria ne

2 Kanada National I'D card

3.Yakasance kanada takardan makarantanka a hannu na abunda kakeso ka nema

4.Dole ya kasance kanada certificate daga asibiti na medical fitness kuma asibitin ya kasance na Gwamnati

5.Dole ya kasance kanada ɗabiu mai kyau kuma ba a taba k**aka da wani babban laifi bah

6.Dole ka haye gwajin kwayoyi wato dai sai anma gwaji saboda a tabbatarda baka shaye shaye

7.Ba a*o yazama kanada nakasu a wurin al amrar kuɗi

8.Ya kasance ɗan shekara 18 zuwa 30 koh kuma 35 ga likitoci da masu magun guna (doctors and pharmacist) kuma kada tsawo yayi kasada 1.65m ga maza 1.60m kuma ga mata

9.Faɗin ƙirji kada yayi kasa da 0.87 ga maza

10.Sannan ana*o. Yakasance kanada illimin computer kaɗan wannan ba dole bane inkanadashi zaka samu wani amfanin da wanda basudashi barasu samubah

11.Ka tabbatarda cewa duk wani certificate da kake dashi ka gabatardashi alokacin da ake dubah takardunka domin baza a karɓa bah idan har angama

Sannan za ayi jarabawa a computer wato computer based test CBT ga wanda sunayensu ya fito

Sannan ga wadanda suke so mu cike musu zasu iya mana Dm ko kuma su shiga WhatsApp group Ɗinmu
https://chat.whatsapp.com/EYJ9XIdb7wkJfjAr5Id7V4

Allah Ya Bada Sa'a Amin.

Zuwa anjuma  wannan portal zai fara aiki insha'Allah.Ayi kokari a hada takardu, komai ya zama ready and intact.Idan kana...
14/07/2025

Zuwa anjuma wannan portal zai fara aiki insha'Allah.

Ayi kokari a hada takardu, komai ya zama ready and intact.

Idan kana Bukatar mu Cike maka kayi
Mana Magana a Dm ko ka Shiga WhatsApp Group ɗinmu

https://chat.whatsapp.com/EYJ9XIdb7wkJfjAr5Id7V4

The portal was live at 12am as we expected And it now closed, they are still working on it,  and it will be Re-open in t...
14/07/2025

The portal was live at 12am as we expected
And it now closed, they are still working on it, and it will be Re-open in the next 5hrs be ready and send your application to us.

Thank you
You call also join our WhatsApp Group https://chat.whatsapp.com/EYJ9XIdb7wkJfjAr5Id7V4

Anjuma da 12:am wannan portal zai fara aiki insha'Allah.Ayi kokari a hada takardu, komai ya zama ready and intact. Ayita...
13/07/2025

Anjuma da 12:am wannan portal zai fara aiki insha'Allah.

Ayi kokari a hada takardu, komai ya zama ready and intact. Ayita jarabawa kawai👇👇👇

13/07/2025

Mun Buɗe WhatsApp Group Domin Wannan Recruitment da Za'a Duk Mai Son a Cike Maza Yayi Joining 👇👇👇

12/07/2025

CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB)
ZAMU CIKAWA MUTUM 50 NA FARKO FREE
DM DAGA AN FARA

CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB).2025 RECRUITMENT UPDATE!Portal Opens: Monday, ...
11/07/2025

CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB).

2025 RECRUITMENT UPDATE!

Portal Opens: Monday, 14th July 2025
Duration: 3 Weeks Only
Apply at: recruitment.cdcfib.gov.ng
Eligibility
• Nigerian by birth
• Age: 18–35 years
• Height: Males (1.65m+), Females (1.60m+)
• No criminal record
• Fit and healthy

Education
• Min. SSCE (4-5 credits incl. English & Math)
• NCE, OND, HND, B.Sc. or higher are welcome
Important!
• Apply to only ONE agency
• Application is FREE
• Computer skills = added advantage
• Criminal or financial record = disqualified
How to Apply
1. Visit: recruitment.cdcfib.gov.ng
2. Create account
3. Choose ONE agency:
• NCoS, NIS, FFS, or NSCDC
4. Select Cadre: A, B, or C
5. Fill details & upload documents
6. Submit & print acknowledgment

No fees required! Only shortlisted candidates will be contacted.

FGN TVET INITIATIVEYour application is currently under review by NBTE, and there are no problems or rejections so far. A...
27/06/2025

FGN TVET INITIATIVE
Your application is currently under review by NBTE, and there are no problems or rejections so far. All you need to do now is wait for further communication or approval from NBTE.

Application Status: SubmittedToNBTE Your application has been successfully submitted to NBTE.

Rejection Rea*on: NIL There are no rejection issues; your application has not been rejected.

Address

BAUCHI MOTO PARK GOMBE
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MTM CYBER CAFE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share