11/10/2025
Innalillahi π watarana muma za,asakamu acikin WANNAN Rami yadda muka tonawa Wani haka muma
Allah kasa mucika da imani π€² Astagafurullah Allah muntuba kayafemuna
Allah kajikanmu kasa aljannace makumammu