Escape Political Pulse

Escape Political Pulse This page is created for the purpose of Posting And sharing All political activities regarding Hon. Jamilu Adamu Escape.

27/01/2026
SAKON BARKA DA JUMU’AH🙏🏻Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,Ina miƙa saƙon Barka da Jumu’ah ga al’ummar Gusau da...
09/01/2026

SAKON BARKA DA JUMU’AH🙏🏻

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,

Ina miƙa saƙon Barka da Jumu’ah ga al’ummar Gusau da Tsafe baki ɗaya. Allah Ya sa wannan rana mai albarka ta zo mana da alheri, zaman lafiya, da ci gaban da muke fata.

Ina roƙon Allah Maɗaukaki Ya karɓi ibadunmu, Ya yafe mana kura kuranmu, Ya kuma cika zukatanmu da ƙauna, haƙuri da haɗin kai.

Muna roƙon Allah Ya kawo mana shugabanci nagari, tsaro, da ci gaba mai ɗorewa a cikin al’ummarmu da ƙasar mu baki ɗaya.

Allah Ya albarkaci Al’ummar Gusau da Tsafe Dama Zamfara baki daya Ameen.

Cc Hon. Jamilu Adamu Escape

Address

Zamfara
Gusau
860271

Telephone

+2348165473453

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Escape Political Pulse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share